Arewa Reporters
04/03/2024
A ƙarasa mana wannan karin maganar...
04/03/2024
Sabuwar doka za ta yi wa Tinubu da Kwankwaso illa kan takarar 2027. Duba sashen sharhi domin karin bayani.
03/03/2024
Daga matashin dan siyasa mai suna Abdul Cisse Politician.
Nanne karshen fadar siyasar duk duniya, duk wani fadar siyasa da bana waziri ba, kango ne.
.
03/03/2024
An tare hanya a yayin da mutane s**a shiga rumbuna s**a sace buhunan abinci a Abuja.
Mutane sun shafe kimanin awanni 2 suna satar hatsi da sauran kayan abincin da aka boye.
Bisa dukkan alamu jami’an tsaro ba su ankara da wuri ba ko kuwa ba su iya daukar mataki ba.
03/03/2024
CBN ya rufe kamfanonin 'yan canji 4,173
03/03/2024
Likitocin Saudiyya sun yi aikin raba tagwayen Najeriya da aka haifa a manne
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kaduna