Web3.HausaNet
02/11/2023
Today's the best Photo 🌿🥰
•🔵Beautiful
•


05/09/2023
This is kano State, one of the commercial centre in Nigeria and Africa in a whole.some kano residents claim that there is no state road in zazzau nor federal road.
What is your take?
Kano road
31/08/2023
Understand About KARMA
Sau da yawa al'umman duniya suna sharing contents na fadakarwa akan rayuwa ko zamantakewa mai dauke da title "KARMA". Sai dai da yawa basu san me ake nufi da ita kalmar ba "KARMA".
Wasu suna zaton cewa shi KARMA din mutum ne mai kaifin basira wajen maganganun fadakarwa da bayarda shawari (Motivation).
KARMA.
Karma concept ne da ya samo asali daga Hinduism, Buddhism,da wasu addinan kasar india . Kalmar ta tafi akan fahimtar cewa ayyukan ka masu kyau da marasa kyau ,suna da sakamako ,sannan sakamakon yana tasiri akan ayyukan da kakeyi a yanzu da kuma wanda zakayi a nan gaba (Present and future experience).
KARMA Fahimta ce na cewa ayyukan ka suna samar da dangon ruhaniyya (spiritual energy) da yake tasiri ko tafiyar da yanayi na dan adam tare da abubuwan da zai fuskanta gaba.
*Ayyuka masu kyau suna samar da sakamako mai kyau.
*Ayyuka marasa kyau suna samar da sakamako mara kyau.
A wannan rayuwar ko a rayuwa ta gaba.
Ya danganta da yanayin fahimtar kowa da kowa.
24/08/2023
"Being perfectly well-dressed gives one a tranquility that no tradition can bestow."(Adam A Zango)
23/08/2023
"Life's journey is a book without eraser,but with each turn of the page,we can transform it"
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna