Gaskiya Da Rikon Amana
06/01/2022
Allah ya halicci duniya sannan ya halicci ababenda kecikinta sannan ya fifita wasu akawasu .
Daga cikin wa'yanda Allah ya fifita akwai mutane.
Donhaka yakamata mutane suzamto masu ganin kimar juna tareda banbanta kansuda dabbobi.
Daga cikin rayuwar dabbobi akwai finkarfi batareda ansamu wanda zai kwatowa wani hakkinsaba ,b***e asamu wanda zai yi hukunci atsakanisu.
Donhaka yakamata mutane suzamto masu biyayya shuwagabaninsu sukuma suyi hukunci da adalci atsakanisu batareda lurada da fifikon da Allah yayi atsakanisuba.
Domin kowane mutum Allah neya halliccesa Kuma yanaso yaga cigaba arayuwarsa bacibayaba .
Donhaka cinzarafine ,zaluncine ,muguntane da hassada wani yahana wani cigaba arayuwa .
Barin zalunci yanayaduwa cikin mutane rashin
Iya mulkine .
01/09/2021
Farfesoshin najeriya kokeke Basu iya kerawaba ,sai dai yawan yajin aiki .
Jami an tsaron najeriya kokamo masulaifi ajeji Basu iyaba sai yayo acikingari suna Kona fetur abanza, amma sunkasa kamo 'yanta addanda s**a hana kauyawa yinnoma dakiwo acikin kauyuka da garkuwa da mutane.
Idan ba jami'an tsaron najeriya bane 'yan ta adda to asa jami an tsaro biyu akowane mil namanya hanyoyin najeriya agani inbaza ahana ta addanci akan hanyoyiba.
Masana antun najeriya sunfi kwarewa gurin akarawa kayayyaki farashi ba ingantasuba .
Gomnonin najeriya sunfi kwarewa wurin hawa manyan motoci ba yiwa Al ummarsu aiki ba.
'yammajalisun najeriya da sanatoci sunfi kwarewa wurin zuwa Abuja karbo albashi bagabatarda bukatun Al ummarsuba.
Gomnatintarayyar najeriya tafi kwarewa wurin kasafin kudi ba aiki.
Malaman addani sunfi kwarewa wurin kwadayi ba aiki da abinda suke karantawaba anajeriya .
Banda zagi kowa ya Fadi abinda kecinkin zuciyarsa , nima nafadi nawane .
Kasata najeriya, Allah ya kawo muna zaman lafiya dawwamamme.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
1, Umaru Road Rafin Guza Kawo Kaduna North
Kaduna
07039268074