Jasawa Times
04/10/2025
PLATEAU C-JTF REAFFIRMS COMMITMENT TO SECURITY, APPEALS FOR GOVERNMENT, PUBLIC SUPPORT
By Jasawa Times
The Plateau State branch of the Civilian Joint Task Force (C-JTF) has pledged to continue partnering with security agencies in the fight against insecurity across the state and beyond.
The assurance was given on Saturday, October 4, 2025, during a bio-data collection exercise for members from Jos North, Bassa, and Mangu Local Government Areas. The programme was organised to enhance coordination and improve the group’s operational structure.
Addressing participants, Plateau State Commander and National Coordinator of the C-JTF, Tanimu Shehu, said the organisation remains resolute in complementing the state government and security operatives in addressing persistent security challenges.
He noted that the C-JTF has recorded significant successes in community policing and intelligence gathering, but stressed that their effectiveness is hampered by lack of resources.
Shehu therefore appealed to the Plateau State Government, the Federal Government, and philanthropic individuals to support the organisation with operational vehicles, office space, and other logistics. According to him, the organisation’s current office lease has expired, and more than 4,000 members deployed across the state require better working conditions.
Commanders of Bassa and Mangu LGAs, Victor Morris Andai and Ismail Usman Muhammad, respectively, echoed similar concerns. They urged government and private citizens to assist the C-JTF with facilities that will help strengthen its grassroots operations.
Also speaking, Lukman Auwal Danladi, deputy general intelligent of the Intelligence Department (Team B), said the group has the manpower and willingness to curb insecurity but needs the necessary empowerment to function optimally.
Meanwhile, members of the Plateau C-JTF commended President Bola Ahmed Tinubu, Plateau State Governor, Caleb Mutfwang, Acting National Chairman of C-JTF, Mr. Chukwuemeka Ezike, and National Commandant, Mr. Aminu Sani, for their continued encouragement and support.
They maintained that beyond commendations, more practical interventions are urgently required to consolidate peace and enhance the safety of communities across Plateau State.
03/10/2025
CIKIYA! CIKIYA! CIKIYA!
Bayan Sama da Shekaru 11 ba su sake ganin juna ba (tun zamanin 2go), Wani bawan Allah Ya na cikiyar baiwar Allah Mai 2go username AISHA GALADIMA ko AISHA BEAUTY.
Sun yi rayuwa ta mutunci da Zaman Amana, Wanda hakan yasa yake neman kyautata Mata.
Aisha Galadima dai ƴar Jos ce, Shi kuma ɗan Bauchi ne.
A da Chan su Kan haɗu a T.C Toro Ko Kuma cikin Bauchi don ya kyautata Mata.
A taimaka da SHARING Ko Allah zai sa a sameta.
07015898279 ita ce lambar da za'a neme mu Idan an same ta.
HAƊUWAR 2go.
12/04/2025
An 18-year-old Nigerian woman, Hamdiyya Sidi Shariff, has been sentenced to either 12 strokes of the cane, two years in prison, or a ₦50,000 fine for raising concerns about insecurity in Sokoto State.
10/04/2025
Kwamitin Sojin ƙasa na Majalisar Wakilai ya bayyana damuwa bisa yadda ake yawaita daukar doka a hannu a sassa daban-daban na ƙasar nan.
Wannan ya biyo bayan mummunan kisan da ake zargin ‘yan bangasun jawo an yi wa fararen hula 16 a garin Uromi na jihar Edo, inda dukkan waɗanda aka kashe ‘yan Arewa ne.
shugaban kwamitin, Hon. Babajimi Benson ya bayyana bukatar a sake duba tsarin tsaron cikin gida a Najeriya.
Benson ya ce mafi yawan ‘yan banga a Najeriya ba sa aiki bisa horo ko tsari daga hukumomin tsaro na ƙasa, abin da ke barin ƙofa a bude ga cin zarafi da kashe-kashen da ba bisa ƙa’ida ba.
Ya ce kafa rundunar ‘yan sanda a matakin jihohi za ta ba da dama a gudanar da tsaro yadda ya k**ata, musamman ta fuskar gano bayanan sirri da fahimtar al’adun jama’a a matakin ƙasa.
Benson ya ce akwai matsala sosai a tsarin tsaron Najeriya, inda yabayyana cewa adadin jami’an tsaron masu zaman kansu da hukumar NSCDC ta ba lasisi ya fi na sojoji da ‘yan sanda.
Ministan Ilimi, Tunji Alausa, ya ba wa manyan makarantun gwamnatin tarayya umarnin wallafa wasu muhimman bayanansu a shafukansu na intanet.
Mista Alausa ya wajabta wa jami’oin wallafa bayanan yadda s**a tsara kashe kuɗaɗensu na kasafin kuɗi k**a daga abin da ya shafi kuɗin kashewa na kai-da-kai da kuɗin gudanarwarsu da kuɗin gudanar da manyan ayyuka, haɗi da kuɗin da suke samu na tallafin gudanar da bincike wanda ya ƙunshi kudin da suke samu daga asusun tallafa wa manyan makarantu na ƙasa (TETFund).
Ministan ya kuma umarci manyan makarantun da su wallafa adadin ɗaliban da s**a da shi da kuma nau’in karatun da suke yi (masu digiri na 1 da na 2 da na 3).
Mai magana da yawun ma’aikatar ilimi, Folasade Boriowo, ya ce, wannan mataki na yin komai buɗe da kuma bibiyar bayanai da tabbatar da kyakkyawan shugabanci a manyan makarantu k**ar yadda hakan shi ne burin gwamnati.
Kuma lallai ne a cewar sanarwar a riƙa sabunta bayanan duk bayan watanni uku a shekara, domin ma’aikatar ilimi za ta riƙa bibiya lokaci bayan lokaci yadda waɗannan shafuka na intanet suke da ɗaukar matakan da s**a k**ata.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Jos