Anguwan Rogo Central Concern Youth Forum

Anguwan Rogo Central Concern Youth Forum

Share

17/02/2026

Innadillahiwa inna ilaihirajiun Muna mika ta'aziyya na rasuwar baba Alo, daya daga cikin direbar motar gawa na Mallam Ya'u Anguwan Rogo Jos.Allahu yaji kansa da Rahama.Ameen.

03/02/2024

Ya ALLAH kaine masanin dai-dai mu bamu sani ba, kuma kaine masanin mafi Alheri agaremu mu bamu sani ba, Ya ALLAH kazaba mana mafi Alheri agaremu koda mu bamaso.
Amin ya ALLAH🤲

08/03/2023

CODES NA MTN SERVICE NIGERIA.

Sa Kati, daga *555 # yakoma*311 #.

Checking Balance, daga *556 # yakoma *310 #

MTN Call center, daga 180 yakoma 300.

Rance, daga *606 # yakoma *303 #.

Dakatar da wani tsarin da kuke akanshi, daga *447 # yakoma *305 #.

Siyan Data, daga *131 # yakoma *312 #.

Transfer Kati, daga *777 # yakoma *321 #.

Hada layi da NIN Number, daga*785 # yakoma *996 #.

Tsofaffin Codes da Sababbin Duka suna Aiki yanzu haka, sai dai zuwa wani Dan lokaci za,a dakatar da Tsofaffin codes din

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Anguwan Rogo
Jos
234