RCL Hausa
17/06/2023
Wasu Gidaje Da Hukumar Tsara Birane Ta Jihar Kano (KNUPDA) Ta Sanya Wa Jan Fentin Rusau Saboda An Gina Su A Filin Makarantar Kano Poly
Yadda ta kasance kenan tsakanin Murja da Hukumar Yan Sanda na Jahar Kano
29/01/2023
Labari Cikin Hotuna || Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a garin Daura a yau Lahadi gabanin kara wa'adin kwanaki goma
29/01/2023
Rundunar Ƴan Sandan jihar Kano ta k**a fitacciyar mai barkwancin nan ta Murja Ibrahim Kunya.
Koda ya ke Ƴan sandan ba su yi ƙarin bayani ba, amma idan zaku iya tunawa a shekarar da ta gabata ne wani lauya ya shigar da ƙorafi inda yake neman da a binciki Murja da wasu fitattun mawaƙa da masu amfani da TikTok kan zargin ɓata tarbiyya.
An k**a Murjar ne yayin da take tsaka da shirye-shiryen shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Ƙarin bayani zai zo nan gaba.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Jimeta