Labaran Wasanni
09/04/2026
🚨 A HUKUNCE (OFFICIAL): An zaɓi Vinicius Jr a matsayin ɗan wasan watan Maris na Real Madrid. 🤍
Ayyukansa a watan Maris:
⚽️⚽️ a kan Manchester City
⚽️⚽️ a kan Atlético Madrid
BA A IYA TSAIDA SHI. 🔥
07/04/2026
🚨 Álvaro Arbeloa:
"Ban fahimci yadda ba a kori Tah ba saboda tackle ɗinsa kan Mbappé, kuma ban fahimci yadda aka ba Tchouaméni kati rawaya ba.” ❌👀
“Amma yanzu an dakatar da shi, don haka dole mu nemo mafita kan hakan.” ⚖️‼️
03/04/2026
🚨 𝐎𝐅𝐅𝐈𝐂𝐈𝐀𝐋: Mikel Arteta ya lashe kyautar Kocin Watan Maris a gasar Premier League. 🎖️
Wasanni uku. Nasara uku. ✅✅✅
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kafin Hausa Lg
Jigawa