Taskar Dan Salma
03/12/2025
Yanzu Haka Mun Saki Wata Shida Season 2 Episode 9 A YouTube Channel Dinmu Muryar Hausa Tv
Wata Shida Yazo Da Sabon Salo irin wannan kuke bukata batare da nuna wasu salo da baku bukata ba wannan episode din tsantsar soyayyace zallah Babu Kidnappers Yanzu haka Zara Ta Fara Kishi Akan Dahiru Saboda Ya Fara soyayya Da Wata
Zaku iya kallo ta wannan link din Dake kasa ko ku Danna kan hoton ko kuje YouTube channel kuyi search domin kallo kai tsaye
WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 9 - Muryar Hausa Tv 📍 Tuntuɓa da Karin BayaniDaga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.Za ku iya samun mu a:Kwanar Kasuwa, Office ɗinmu mai Lamba 14, Al-Wabil Hous...
26/11/2025
🔥 SABON EPISODE YA FITO! 🔥
Ku zo ku ga yadda abubuwa s**a kasance a cikin wannan sabon episode mai cike da ban dariya da nishadi! 😂
Wannan shirin zai baku dariya, nutsuwa da kuma hutu — musamman idan kuna son ganin yadda rayuwa take a slow mode kamar yadda wannan hoton yake nunawa! 🦥🍪🥤
👇 KU DANNI LINK DIN NAN DON KALLON SHIRIN KAI TSAYE 👇
▶️ https://youtu.be/whlLlXdKj0o
Ko kuma ku taɓa wannan hoton domin kaika kai tsaye zuwa bidiyon!
Ku yi Share, Like da Comment domin ƙarfafa mana gwiwa — ku kasance cikin farkon masu kallo! 🙌🔥
WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 8 - Muryar Hausa Tv 📍 Tuntuɓa da Karin BayaniDaga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.Za ku iya samun mu a:Kwanar Kasuwa, Ofis ɗinmu mai Lamba 14, Al-Wabil House,...
21/11/2025
📌 Wata Shida Season 2 Episode 7 Ta Fito!
A wannan sabon episode ɗin, Zarah da Dahiru suna cigaba da fuskantar rikice-rikicen auren da aka tura su ciki ba tare da yardarsu ba.
Amma sabon hatsaniya ta taso daga wani bangare dabam wanda ya nuna jarumta, tsoro, da yadda mutum zai iya kare kansa idan ya shiga matsala.
Wannan episode ɗin ta nuna:
✨ Sirrin auren b’ogi
✨ Yadda ake fuskantar kalubale cikin dabara
✨ Jarumtar mutum wajen kare kansa
✨ Sabbin abubuwa da zasu girgiza rayuwar Zarah da Dahiru
Ku kalli cikakken episode ɗin nan👇
🔗 [ https://youtu.be/b5FtHyDCwgI?si=heAnT3PyDyJDD-Bz ]
Ko ku shiga YouTube ku yi search:
🔍 Muryar Hausa TV – Wata Shida Season 2 Episode 7
Ku kalla, ku yi like, ku yi comment ku kuma raba don sauran su gani! 🙌📺🔥
WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 7 - Muryar Hausa Tv WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 7📍 Tuntuɓe Mu domin Karin BayaniDaga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.Za ku iya samun mu a:Kwanar Kasuwa, Ofis ...
19/11/2025
Yanzu haka mun saki Season 2 Episode 7 Zaku iya kallo kai tsaye idan kun danna hoton nan ko kuje YouTube Search 🔍 Muryar Hausa Tv Domin kallon Wata Shida
WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 7 - Muryar Hausa Tv WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 7📍 Tuntuɓe Mu domin Karin BayaniDaga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.Za ku iya samun mu a:Kwanar Kasuwa, Ofis ...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Address
Anguwan Gadi
Jalingo