Hadejia Online News
26/04/2026
Kasar Hadejia Babbar Alkarya it’s now on Audiomack Hadejia Resistance 120 Team
26/04/2026
Photos from the 2006 Durbar taken two decades ago.
Today, as the people of Hadejia commemorate 120 years of resistance against colonial rule, we reflect on moments such as these, rich in historical significance. These pictures serve as a reminder of how this important occasion was observed in the past, and how the enduring spirit of that legacy continues to thrive today.
26/04/2026
Tarihin Masarautar Hadejia Five copies at ₦ 5,000,000 cash
25/04/2026
Dandazon al’umma masu kallon hawan Durbar da ya gudana a yau na bikin cikar Masarautar Hadejia da turjiya ga turawan mulkin mallaka a shekarar 1906 wanda ta kai ga yak! tsakanin masarautar da turawa a wanchan lokacin
25/04/2026
: Rukunin yadda aka nuna al'ummomi daban-daban na kasar Hadejia.
25/04/2026
Filin shahidai, wurin da aka gwabza yaki tsakanin jaruman Hadejiya da Turawan Birtaniya shekaru 120 da s**a gabata.
25/04/2026
Zaki Baban umaru 🔥😱
"Da wannan matsoracin Sarkin Katagum, ya zo ya gudu..., ku ce masa mun gode"
- in ji Mai martaba Sarkin Hadejia
25/04/2026
HOTUNA: Mawaƙi Naziru M Ahmad (Sarkin Waka) ke nan yayin da yake gabatar da sabuwar waƙarsa da ya yi wa Sarkin Hadejia tare da Masarautar kan ƙoƙarin da ta yi na kare addinin Allah a shekarar 1906 wanda yanzu ake cika shekaru 120.
📸: DHA
25/04/2026
Kai tsaye yadda Mai Martaba Sarki ya fara gabatar da jawabi bayan dawowa daga kabarin shahidai na yaƙin turjiya da aka gwabza da Turawa mulkin mallaka a shekarar 1906.
25/04/2026
Hon. Hassan Alhaji Haruna, Tsohon Ministan Cikin Gida na Najeriya,ke gabatar da jawabi a matsayin Shugaban Taron Kaddamar da Littafin Tarihin Hadejia.
25/04/2026
Kadan daga cikin kayan tarihin Hadejia da yau za a gabatar dasu, da kuma sauran kayan hadejia yaki ta gada babu tsoro ko a yanzu gyara shahada tafi bahadeje
1= Bulalar sarki mai shahada
2= bundigar sarki mai shahada
3= sirdin bagariye na sarki usman
4= kundin rubuce rubuce na sarki usman
5= Dala ilu gidan gafaka na sarki Muhammad
6= sirdin talha na sarki abdul kadir
7= fantami wanda sarki Muhammad yayi yana sarkin marma
8= wasikun sarki muhammad zuwa sarkina haru babba zuwa ga sarkin musulmi da wazirin sokoto da sauran su.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Hadejia