Alfarisi Records Hadejia

Alfarisi Records Hadejia

Share

Photos from Alfarisi Records Hadejia's post 31/12/2020

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!!!

Allah yayiwa Mahaifin Dr Nuraddeen Muhammad mamallakin Gidan Redion Sawaba FM 104.9 Hadejia Kuma tsohon ministan Harkokin wajen nigeria Wato Mlm Muhammad Unik. Ubangiji Allah yajikansa da Rahama Alfarmar Masoyinmu Annabi Muhammad s.a.w

Photos from Alfarisi Records Hadejia's post 31/12/2020

!!!

Insha Allah a Wannan Makon Zamu Kasance Da Matasannan Masu Himma dakuma Kokarin ganin An tsaftace yabon Annabi (s a w) Wato Yan Da'iratu (ZINIL QAULA KANO)

Ku Kasance da gidan Redion Sawaba FM 104.9 Hadejia a Duk Ranar Juma'a da misalin Karfe uku na yamma 3:00pm Domin jinmu dauke da wani sabon Shirin,
Allah yabada ikon saurara.

1-1-2021

Want your business to be the top-listed Business in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Hadejia