Hadejia Emirate Media Forum
20/01/2022
A Jiya Mae Martaba Sarkiin Hadejia Alh. (Dr) Adamu Abubakar Maje CON Ya Karbii Bakuncin Mae Martaba Sarkiin Keffii (Dr) Shehu Chindo Yamusa III A Fadar Sa Dake Cikin Gariin Hadejia
Allah Yakara Ingantawa Mae Martaba Sarkii Lapia
20th January 2022
20/01/2022
Mae Martaba Sarkin Hadejia Alh. (Dr) Adamu Abubakar Maje CON Ya Halarcii Taron Axa Harsashin Ginin Sabuwar Makarantar Hukumar Ilmii Ta Baidaya (UBEC MODEL SMART SCHOOL HADEJIA) Da Kuma Bikin Kaddamar Da Rabon Kekuna Mashina Wanda Mae Girma Sanata Ibrahim Hassan Hadejia (Shatiman Hadejia) Ya Gudanar.
Allah Yakara Kawo Mana Cigaba A Wannan Masarauta Mae Albarka Allah Yakarawa Sarkii Lapia Da Nisan Kwana 👑
21/12/2021
Allah Shii Karawa Sarkii Lapia, Imanii, Tausayii, Hakurii Tare Da Nisan Kwana 👑💪
11/09/2020
XAKIN DUNIYA 👑✊❤🙏💪
Allah Yaja Xamanin Sarkii
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Nigeria
Hadejia