A & E Centre for Extra Lesson, Hadejia
10/04/2024
Allah ka amshi ibadunmu, ka sanyamu cikin yantattun bayinka.
19/02/2024
https://youtu.be/CghmPIq6KuI
Ku ziyarci shafinmu na YouTube domin samun cikakken videos da kuma wasunsa.
Wane ne Almajiri? .V -AlmajiriTV
04/11/2023
Primary Section and Orphans Registration is ongoing.
@followers
Highlight
A & E Centre for Extra A & E Centre for Extra Lesson, HadejiaA & E Centre for Extra Lesson, Hadejia Hadejia
27/06/2023
Happy Arfat Day 1444AH
22/05/2023
DAUKAR SABBIN DALIBAI DA KUMA KOYAR DA MARAYU KYAUTA
Assalamu Alaikum,
Muna sanar daku cewa, wannan Cibiya ta bude ajujuwa na musamman domin Dalibai dake matakin Firamare, wannan zai bawa daliban damar kwarewa wajen Karatu da Rubuta kalmomin Turanci da Larabci ta hanya mai sauki ga mai koyo.
A gefe guda kuma, wannan cibiya ta bada dama ta musamman ga marayu domin cin gajiyar shirin kyauta, saboda haka, zamu tattancesu mu tabbatar da cewa marayune, sannan a basu dama.
Ga masu bukatar sanya yayansu, kofa a bude take su tuntubemu ta wadannan numbobi; 08100503426, 0803 879 0538 ko a ziyarci shagon A & J Investment dake Rukunin shagunan Kanti Soja Gabari, Hadejia.
Baba Alhaji Muhammad
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Hadejia