Babankuka General Enterprises, Hadejia

Babankuka General Enterprises, Hadejia

Share

Photos from Babankuka General Enterprises, Hadejia's post 25/08/2025

𝗙𝗔𝗧𝗜𝗠𝗔 𝗔𝗡𝗗 𝗠𝗔𝗜𝗙𝗨𝗟𝗔𝗡 𝗥𝗘𝗡𝗘𝗪𝗔𝗕𝗟𝗘 𝗘𝗡𝗘𝗥𝗚𝗬 𝗗𝗲𝗮𝗹𝗲𝗿𝘀 𝗼𝗳 𝗸𝗶𝗻𝗱𝘀 𝗼𝗳 𝘀𝗼𝗹𝗮𝗿
Garin Hadejia Titin Kano-Ringim, opposite Hadejia-jama'are office
Hadejia Jigawa State, Nigeria

Alhamdulillah, Nesa tazo kusa.

Kamfanin FATIMA AND MAIFULANI, Business Limited, Dake Garin Hadejia Jihar Jigawa, Bayan katafaren Supermarket, dakuma Babban Store na kayan Abinci domin saukakawa.

Yanzu haka, An sake bude' katafariyar kasuwar Saida Fitulu masu amfani da Hasken rana, dakuma Fankoki, Akwai Fitulu masu camera Dake motsawa da zarar Abu ya gifta,
da Manyen panels masu amfani da Hasken rana da ake sanyawa acikin Gidaje, Kamfanoni, da masana'antu.

Basu tsaya nan ba, yanzu haka Akwai manyan Futulu da Ake sayarwa irin wanda Ake sanyawa akan Tituna, Gidaje, makarantu, tsangayu, tareda Cikin kasuwanni. Sannan kayan kaitsaye Ake Bada farashi Kamar a kamfani, wannan sauk'k'awace dakuma Dama ga Yan kwangilar mu, yan Siyasar mu masu Ayyuka ga Al'ummar su.

Adireshi, Kantitin Kano, A Babbar Wurin hada hadar kayan Abinci da masarufi Dake kan hanyar Kano na Fatima and maifulani.

Ga Lambar wayar da za'a tuntuba : 08026368648.

Photos from Babankuka General Enterprises, Hadejia's post 22/01/2024

Tractor for sale!!
Tantan ta Siyarwa !!!!

Akan farashi mai sauki, ga mai Bukata ya taba wannan wayar ta hanyar whatsaap.

Ansa suna 15m....

08036351905

19/01/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sani Baki, Manager Shukura Bread Khs

Want your business to be the top-listed Shop in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Malam Madori Gumel Road
Hadejia
731101

Opening Hours

Monday 07:00 - 19:00
Tuesday 07:00 - 19:00
Wednesday 07:00 - 19:00
Thursday 07:00 - 19:00
Friday 07:00 - 12:00
14:00 - 07:00
Saturday 07:00 - 19:00
Sunday 07:00 - 19:00