Ace Konsult Ltd

Ace Konsult Ltd

Share

03/03/2023

๐—”๐—๐—œ๐—ก ๐—ž๐—ข๐—ฌ๐—ข๐—ก โ€˜๐— ๐—˜๐——๐—œ๐—” ๐—–๐—ข๐—ก๐—ง๐—˜๐—ก๐—ง ๐—–๐—ฅ๐—˜๐—”๐—ง๐—œ๐—ข๐—กโ€™ ๐—” ๐—ช๐—”๐—ฌ๐—” ๐——๐—” ๐—›๐—”๐—จ๐—ฆ๐—”

Mene ne โ€˜media content creationโ€™? Iya ฦ™irฦ™irar wani abu da za ka ษ—orawa a โ€˜social mediaโ€™ domin ilimantarwa, nishaษ—antarwa ko jan hankali alโ€™umma ta rubutu, sautin murya ko bidiyo mai motsi.

Kwarewa ce da idan ka koya, za ta buษ—e ma ido sosai wajen sanin dabarun amfanin da wayar hannu wajen sarrafa bayanai, cikin rubutu, murya ko bidiyo. Za ka iya amfani da ilimi wajen bunฦ™asa kasuwance ta sanin hanyoyin tallata hajarka a social media, cikin salo mai jan hankali.

Akwai kuma mutanen dake cin gajiyar wannan tsarin, har ya zame musu hanyar samun kuษ—in shiga, wasu kuma kan iya samun aiki da kamfanoni ko ฦ™arin samun matsayi a wuraren aiyukansu, musamman masu aiki da kamfanoni.

A wannan shirin, za mu yi ฦ™oฦ™arin fahimtar da masu koyo hanyoyi da dabarun zama โ€˜content creatorโ€™, โ€˜toolsโ€™ da โ€˜platformsโ€™ da ake amfani cikin wayar hannu wajen ฦ™irฦ™ira, yadda za ka haษ—a sauti, ta tace shi a โ€˜podcastโ€™ ba tare da amfani da โ€˜condenser microphone baโ€™, 'video editing', 'blogs' da sauran muhimman darussa. A Karshen darasin, akwai '๐—–๐—ฒ๐—ฟ๐˜๐—ถ๐—ณ๐—ถ๐—ฐ๐—ฎ๐˜๐—ฒ ๐—ผ๐—ณ ๐—–๐—ผ๐—บ๐—ฝ๐—น๐—ฒ๐˜๐—ถ๐—ผ๐—ป'.

โ€ข ๐—”๐—ฝ๐—ฝ๐—น๐—ถ๐—ฐ๐—ฎ๐˜๐—ถ๐—ผ๐—ป ๐——๐—ฎ๐˜๐—ฒ (๐—ฅ๐—ฎ๐—ป๐—ฎ๐—ฟ ๐—ป๐—ฒ๐—บ๐—ฎ๐—ป ๐˜€๐—ต๐—ถ๐—ด๐—ฎ):
Jumaโ€™a 3rd March, 2023 zuwa Litinin 6th March, 2023

โ€ข ๐—”๐—ฝ๐—ฝ๐—น๐—ถ๐—ฐ๐—ฎ๐˜๐—ถ๐—ผ๐—ป ๐—™๐—ฒ๐—ฒ (๐—ž๐˜‚ษ—๐—ถ๐—ป ๐˜€๐—ต๐—ถ๐—ด๐—ฎ):
Naira Dubu ฦŠaya da ฦŠari Biyar (โ‚ฆ1,500)

โ€ข ๐— ๐—ผ๐—ฑ๐—ฒ ๐—ผ๐—ณ ๐—”๐—ฝ๐—ฝ๐—น๐—ถ๐—ฐ๐—ฎ๐˜๐—ถ๐—ผ๐—ป (๐—›๐—ฎ๐—ป๐˜†๐—ฎ๐—ฟ ๐—•๐—ถ๐˜†๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ต๐—ถ๐—ด๐—ฎ):
Ga mai shaโ€™awar koya, zai yi mana magana ta WhatsApp ta wannan lambar: ๐Ÿฌ๐Ÿด๐Ÿญ๐Ÿฎ๐Ÿด๐Ÿฎ๐Ÿญ๐Ÿณ๐Ÿต๐Ÿด๐Ÿณ (WhatsApp only please), kafin biya.

โ€ข ๐—ฅ๐—ฒ๐—ด๐—ถ๐˜€๐˜๐—ฟ๐—ฎ๐˜๐—ถ๐—ผ๐—ป (๐—ฅ๐—ถ๐—ท๐—ถ๐˜€๐˜๐—ฎ):
Talata 7th March, 2023 zuwa Laraba 8th March, 2023
Za a karษ“i bayanan โ€˜participantโ€™ waษ—anda za su taimaka wajen daidaita ajin daidai da masu son koyo.

โ€ข ๐—–๐—ผ๐—บ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐—ฐ๐—ฒ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐˜ (๐—™๐—ฎ๐—ฟ๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ๐—ฟ๐—ฎ๐˜€๐—ถ):
Lahadi 12th March, 2023 zuwa Laraba 22nd March, 2023

KA MAIDA HANKALI WAJEN KOYO, IDAN KA KWARE, SAI KA MAIDA HANKALI WAJEN NEMAN KUDI DA KWAREWAR.

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


No 213 Dila Closed, Matsaro
Hadejia
731211