Kabiru Musa Ibrahim

Kabiru Musa Ibrahim

Share

02/10/2025

People's Governor

31/08/2025

YADDA AKE SALLAR GAWA
1- Kabbara ta Farko:
Za kace "Allahu Akbar"
Sai ka karanta Fatiha
2- Kabbara ta Biyu:
Ka ce "Allahu Akbar"
Sai Ka karanta Salati ga Annabi (SAW) Amma salatil birrahimmiya

(3)- Kabbara ta Uku:

Ka ce "Allahu Akbar"
Zaka yi addu'a ga mamaci, kamar:
"Allahummaghfir lahu warhamhu wa ‘aafihi wa’fu anhu..."

(4)- Kabbara ta Hudu:

Ka ce "Allahu Akbar"
Saika yi addu’ar karshe, itace zakayi addu'a ta Jam'u ma'ana zakayi addu'a ga mamatan mu da mu da muke raye .

Bayan Ka Gama Sai kayi Sallama .

Note- idan Namijine zaka tsaya kamar yadda aka nuna a wannan hoto, Amma idan macece zaka tsaya a daidai santar tsakiyar ta
Allah yasa mu dace.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gwarzo?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Gwarzo