Ismail sani

Ismail sani

Share

21/11/2025

Akwai tashin hankali ƙwarai a ce wani naka an sace shi sannan ba ka san halin da yake ciki ba. Musumman matasa mata.
Muna roƙon Allah da Ya kuɓutar da kuɓutar da duk wani da aka sace a ɗaiɗaiku ko a jumlace. Allah Ya amintar da su kuma Ya dawo da su cikin iyalansu lafiya sumul.
Jama'a mu taya su da addu'o'i masu yawa, musamman a yau Juma'a.
Allah Ya kare mu ya sawwaka mana Ya yaye mana wannan masifa, amin.

Photos from Ismail sani's post 23/08/2024

Come and patronize

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gwarzo?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


07 R/waje
Gwarzo