LABARAN AL AJABI 2.

LABARAN AL AJABI 2.

Share

16/06/2025

MU ILMANTU

wannan wani shirine dazai rika zuwa muku a duk ranar alhamis in Allah ya kaimu, za a rika gabatarda shirin ne domin wayerda kai tareda ilmantarwa

11/06/2025

Jami'an tsaro sun k**a wani magidanchi bisa zargin Kashe Matarsa Mai Juna Biyu Da Duka

’Yan Sanda sun k**a wani mutum mai suna Mohammed Sani dan shekara 31 a duniya kan zargin dukan matarsa Hauwa mai dauke da juna biyu, wanda ya zama sanadiyyan ajalinta.
Lamarin ya faru ne a gidansu da ke unguwar Banin Hashim da ke Minna a Jihar Neja.
Hauwa mai shekara 24 a duniya wadda ke dauke da cikin wata tara, an same ta a mace a dakinsu kwance cikin jini.
Rundunar ’yan sanda ta samu kiran gaggawa ne da misalin ƙarfe 10:30 na daren ranar 3 ga watan Yuni, 2025.
Jami’an ‘yan sanda daga sashen A Division a Minna sun garzaya gidan.
daga nan ne kuma s**a garzaya da Hauwa asibitin gwamnati da ke Minna, inda likitoci s**a tabbatar da mutuwarta.
Haka kuma, likitoci sun tabbatar cewa tana da juna biyu.
Makwabtansu sun shaida wa ‘yan sanda cewa ma’auratan suna yawan samun saɓani, kuma suna zargin mijin ne ya yi wa matar dukan tsiya.
Kakakin rundunar ’yan sandan Jihar Neja, SP Wasiu Abiodun, ya tabbatar da faruwar lamarin.
Ya ce an k**a Mohammed Sani kuma an miƙa shi zuwa sashen binciken manyan laifuka na jihar (SCID) da ke Minna.
Rundunar ta ce tana gudanar da bincike kan lamarin kafin miƙa wanda ake zargin zuwa kotu.

06/06/2025

BARKA DA SALLAH BARAWON KAZA YA SHIGA HANU wannan hoto dakuke gani wani barawon kaza ne, yayinda yaje ya sace kaza mai kazar yayi nasarar k**ashi.
acewar barawon kazan ya che yunwa ne yasashi zuwa yin satar.
a dalilin haka mai kazar ya tursasa shi barawon kan chinye kazar a danyenta.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Kagarawal
Gombe