MBG9
Hello my people we should have to remember that the demonstration is not a solution for us although we knew that is a
Contract given by other countries to some non patriotism we have to rectify our problem the best problem of our society is subsidy but the governor's refused they are one 1⃣ of our deceivers we have look about them we Nigerians not Mr president .
*MU TASHI MU NEMI ILMI.*
-
*💖"Haƙiƙa shi ilmin addini shine ado da kwalliya a garemu, dukkanin wanda bashida ilmin addininsa, to haƙiƙa yana cikin duhun jahilci wanda shaiɗan ya dilmiya shi cikinsa"*
-
*💖"Kada ka taɓa ɗaukar cewa neman ilimi rashin aikin yi ne yake sawa ayi shi, lallai yin wannan tunanin yana ɗaya daga cikin nasara da galabar da shaiɗan ya fara yi akanka"*
-
*💖"Lallai kasani! (ina rokon Allah ta'ala yayi maka rahama) hakika abu na farko da shaidan zai fara sanyawa mutane acikin zukatan su shine ya kangesu daga barin neman ilimi, domin hakika shi ilimi haske ne, idan shaidan ya kifar da fitilunsu, to tabbas ya kifar dasu cikin duhun jahilci ta yadda yaso"*
[تلبيس إبليس٢٨٩/١]
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Gombe Main Market
Gombe