Kangiwan Gombe

Kangiwan Gombe

Share

10/08/2023

Ya ALLAH Muna Roqonka Ka Kara Mana Son Annabi Muhammadu (S.A.W), Allah Yasa Mudace Duniya Da Lahira, Allah Ya Kara Bamu Lafiya Da Zaman Lafiya, Allah Yasa Lahiran Mu Tafi Duniyan Mu.

Ina Muku Fatan Alkhairi Da Kuma Barka Da Safiya.

28/07/2023

Juma'at Mubarak πŸ•‹πŸ“ΏπŸ’₯

Photos from Kangiwan Gombe's post 28/06/2023

Mai girma kangiwan Gombe πŸ‘‘πŸ‘‘ Dr. Aliyu Hammadu ya shirya domin tafiya masallacin domin gabatar da sallah idi.

Allah ya maimaita mana ya nuna mana shekaru masu zuwa.πŸ‘πŸ‘

Want your business to be the top-listed Media Company in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Gombe