Musa Minimizer

Musa Minimizer

Share

05/06/2026

Wato wani abin ban sha'awa da hikimar Ubangiji a Gombe shine, yadda Allah ya tursasawa wannan Gwamnatin gyara gidan gwamnati (Government House ๐Ÿ ) aka ฦ™ara faษ—aษ—a shi ๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค” Ashe da rabon Tafsir za'a fara yiwa ฦดan Majilisu da ฦ™usoshin gwamnati a ciki ๐Ÿ˜…๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿ˜…๐Ÿ˜… Kai jama'a muce Alhamdulillah ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

05/06/2026

Yanzu fa Ana Iya Samun Wanda Zaice Da Yayi Degree Gwara Abashi 50 Million Ko ๐Ÿฅด

Want your business to be the top-listed Shop in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Near Nassarawa Road
Gombe
760242