LegendBash
πTSARABAR MASOYAπ
sau da yawan lokuta mutum yana yin anfani da soyayya domin ya manta da matsalolin da suke damun shi: saboda kamuwa da soyayya yana taso da Ζwayoyin nishaΙiπ kuma shike sa mutane acikin farin ciki π sannan su manta da matsalolin rayuwa dake damun su na Ιan wani lokaci, don haka akwai yuwuwar zaka faΙa cikin damuwa idan kana yin amfani da soyayya domin ka manta da wasu matsalolin rayuwa muddin masoyiyarka ta rabu da kai, saboda matsalolin da kake gujewa toh watarana zasu sake bibiyar ka don haka akula.
πππ πππ πππ
YAWAN FARGABAR MAI ZAI FARU NAN GABA:
Idan ya kasance mace ta dogara ne ga namiji gurin samun na kashewa ko kuma idan tana ganin auran shi zaisa ta samu rufin asiri, to lalle zata shiga cikin damuwa idan wannan saurayin ya rabu da ita ba tare data ankare da cewa dalilin shiga cikin baΖin cikin nata shine rashin rufin asiri ba,
πππ πππ πππ
amma da ace tana da rufin asiri (hanyar samun kuΙaΙe) da kuwa baza ta shiga damuwa ba don saurayin ta mai wadata ya rabu da ita. Zata iya yin kuskuren fahimtar cewa son da take yi mishi ne yasa ta shiga cikin damuwa alhali kuwa ta shiga cikin damuwa ne saboda fargabar yadda rayuwarta zata kasance nan gaba don haka ake nutsuwa awajan yin tunani mai kyau kuma adage dayin addu,a Allah shike warware matsaloli bakowaba don haka a dogara da Allah.
πππ πππ πππ
Wani lokacin kuma Saboda ka rabu da laΖabin ka na miji ko mata: akwai yuwuwar zakaji ba daΙi, zaka ji a ranka kamar baka tare da kowa ko kuma ka shiga cikin damuwa idan kaji tamkar baka da wani gurbi a cikin al'umma dake sawa ana yi maka kallon mutunci ko babu wani abun da kake taΙukawa ga al'umma. Alal misali, shin ka san wani wanda yakeji da kanshi asa'ilin da yake riΖe da muΖamin babban manajan wani shahararren kanfani amma bayan kanfanin nan ya kore shi sai ya rabu da wannan ji-ji da kan?
πππ πππ πππ
To dalilin da yasa ya daina wannan ji-j
26/03/2022
Allah kasake sakamana Imani acikin rayuwar mu
23/10/2021
24/08/2021
TGIF
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Bolari West
Gombe
NEARMUSQUDBOLARIWESTKUMBIYAKUMBIYADOGONDIBINOSTREET