Fati m a gombe

Fati m a gombe

Share

20/12/2025

ALLAH YAJA XAMANIN SIR ADAM A AZANGO

Adam A Zango

03/10/2025

Nayi aure last year 2024 Ina tare da mijina lpy lau harna haihu ashe yanacin amanata abinda yake faruwa shine natafi gida wanka so Sena dawo bayan na gama kawata zatayi aure senace masa zanje seyace naje Ni bayan na tafi da yamma zan dawo around 2 Sena kirasa nace masa mexan dafa mn abincin dare seyace a'a nabari basena dawo ba se dare xexo ya daukeni so sometimes yana fadamin HK idanna fita tun ina amarya wani lƙcn ma shine me turani unguwa seyace karna dawo seyazo daukata toh ranar de da yace karna dawo din xexo ya dauke Ni kawae senaji ban gamsu da mgnr saba naji jikina ya fara rawa kawae zazzabi take ya kamani na goyi bbyna a baya wlh Koh abinda ake rabawa a wajen bikin ban tsaya na karba ba na wuce nahau napep nayi gida ina zuwa daman akwai key a wajena na bude gida ban kawo komae ba sbd motansa baya gida na shiga parlour na cire mayafina na ajiye bbyna zanje dauko wani abu a bedroom Dina Ina shiga na samu mijina da wata akan gado na suna bacci kuma tsirara abin takaicin ma matar aurece kuma a unguwar tamu itama take se da s**a ji dirin bude kofah s**a farka s**a ganni kawae daga budan bakina nace wacce yar kutumar ubace akan gado na seyace nice yar kutumar uban ba ita ba 😭yadinga zagina Koh nadama bb a idonsa yace naje gida ya sakeni saki 2 😭 wlh naso rufamasa asiri Amman shi bega hknb nagaji anjima xan karasa......

pls SHARING Anas kasim doka

Photos from Fati m a gombe's post 11/09/2025

WATA SABUWA: BIKIN MASU BAUTAWA AL'AURA A ƘASAR JAPAN 🔥🔥🔥

1. Kanamara Matsuri wani biki ne na gargajiya da ake gudanarwa a birnin Kawasaki, na Japan, wanda aka fi sani da “Bikin Al'aura”. Ana gudanar da shi a kowace shekara a watan Afrilu.

2. Asalin bikin yana da alaƙa da wani tatsuniya inda wata mace ta sha wahala daga aljanin da ya fake a cikin al'auratta, wanda ke kakkarye gaban duk wani namiji da ya kusance ta. wadda ake ƙira mai al'aura na ƙarfe

3. A cikin bikin, ana ɗaukar gumakan Gaban da Namiji iri-iri – musamman Edo Mikoshi ( Al'aurar ƙarfe mai girma) – a cikin jerin ayari, tare da kiɗa, rawa, da masu halarta sanye da tufafi masu ban dariya.

4. Yanzu, bikin ya zama sanannen taron yawon buɗe ido, inda ake amfani da shi wajen tara kuɗi don tallafawa masu fama da HIV/AIDS, da kuma matsayin biki na nishaɗi da al’adu.

Ku Bayyana Mana Raayinku Akan Wannan Biki

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Gombe

Opening Hours

09:00 - 17:00