Gamawa solution Gamawa

Gamawa solution Gamawa

Share

15/07/2026

Innahlillahi wa_innah ilaihirrajiun...😭😭

Cikin alhini nake sanarda rasuwar yaro Matashi watoh Waleed d'an gidan Darasu Gamawa Shehu jazuli, za'ayi masa jana'iza da misalin bayan sallar la'asar 4:00pm a masallacin gwallaga Dake cikin garin Bauchi.

Muna adduar Allah ubangiji ya gafarta masa yasan jannatul Firdausi makoma agarashi Ameen ya hayyu ya qayyum.

24/06/2026

Allahu Akbar Allah Ubangiji Yamiki Rahama Alfa annabi muhammadu S. A.W

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gamawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Gamawa