Markazul Hadeethis Salafiyyah

Markazul Hadeethis Salafiyyah

Share

12/09/2024

*_YIN IMANI DA ADDU'A_*

*_TAMBAYA (169)❓_*

*_Me yasa bamu kusantar Allaah alhalin yana Mana soyayya Amman mukuma Yan Adam muke butulce masa_*

*_Ajiya da darene har na kwanta sannan nakaranta wannan sakon😭(na dalibi da Supervisor) har nakasa bacci tunani na yatafi da nisa abinda nafara tambayar kaina meyasa bamu kusantar Allah, yana yimana soyeyya sosai amma mukuma Yan Adam munada butulci bamu jin magana mall isma'il Abubakar gaskiya Yakamata kadage kanabin Allah sosai kamar yadda kasamu mafita wojen malaminmu Usman Noor ta hanyar sadaka ibada da kayautatawa ubanginmu_*

*_Bama Kai kadai ba Nima bari inmika godiyata ga mall Usman Noor don jiya Daren jumma tuni natashi sabida Nima ina da babbar bukata narasa yadda zanyi inagama karanta sakon tuni nayi sallah nafadawa Allah damuwa ta sosai asuba naci gaba kamar yada ka koyar bantashi ba narinka ambaton Allah da gari yayi nayi addu'ah sosai nasake kawo raka'a biyu naci gaba da addu'ah inatashi banyiwa kowa magana ba nanemi abin sadaka narabawa Yara kanana_*

*_bari na takaita zancen ayanzu maganar dankema awannan lokacin nafita daga wannan matsalar alhamdulillahi ala kulli hall Mallam USMANNOOR Allah subhanahu wa ta'ala yakarawa iliminka albarka 🤲Yakaramaka tsawon Rai yabiyamaka dukannin bukatunka na akhairi yayi maka kariya da makiya yayi zuri'arka albarka Allah ya sa kayi kyakyawar karshe yakuma baka aljannatu firdaus banida abinda zanbiyaka dashi sai dai adduah🙏🙏🙏_*

_*Ayimin afuwan da typing Daman ni banason maganar typing nafi yin voice sai ***hukuri👏*_

_*Nagode sosai bansanka Amma inayimaka fatan aljanna sabida kyawawan mu'amalarka da da yadda kake ilimantar damu🙏🙏🙏*_

_*Mungode sosai tareda da Yara (na) suna mika godiya*_

_*AMSA❗*_

*_Alhamdulillah. Nagode sosai da fatan alkhairinku a gareni. Ina roqon Allaah ya raya zuriarki ya tabbatar dasu akan bin Sunnar Annabi Sallallahu alaihi wasallam sannan Kuma ya rabasu da bin Bidi'a_*

*_Tabbas yaqini da addu'a yana daga cikin abinda muka rasa a cikin a

20/08/2022

Hi Muhammad!
Welcome to IJMB!!! Click here: www.ijmbwebsite.com.ng/application-form to begin your application or Call/Whatsapp 08164529590 for more enquiries.

Want your university to be the top-listed University in Funtua?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Funtua
224466