Ashiru Zamfara
21/05/2026
Haka dai AI ya fassarani
14/05/2026
Sauran Yan takarama sunki daukar kaddara
11/05/2026
Petrol. N65 🤌🏽
Rice. N3500 🤌🏽
Cement. N750 🤌🏽
Saudi Arabia. N600,000🥺
Allah YajiQan Adalin shugaba Yar’adua,
Ameeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeen🙏🏼💔
09/05/2026
wasu mutanen haka suke sai sun rasa sannan sudawo gunka
Halin Ɗan Adam...
Gwamna Umaru Mohammed Bago Abokin Mahaifina ne, Late. Alh. Tijjani Usman Bulldozer (APC Party Chairman Suleja LGA). Ko bayan rasuwar Mahaifina, naci gaba da waya dashi sosai, duk juma'a nakan gaishe shi, saboda shi mutum ne mai fara'a, kuma yanada wasa sosai. Inajin daɗin hira dashi.
Ko bayan cin Primary Elections nashi, muna waya sosai, na kira shi namai Congratulations.. Akwai wani lokaci ma da nace mai inason aikin “Nigeria Customs Services” kuma yace mun na tura mai da Slip, Insha Allah zai mun ƙoƙari akai, a wannan lokacin ne ya shiga takarar Gwamna, haka dole nabar maganar.
Bayan zamansa Gwamna sai mukayi magana dashi na ƙarshe, yace yanzu Text zan dinga mai.. kun san Gwamna ba wasa ba.
Bayan zamansa Gwamna sai Allah yayi ƙaddararsa na haɗu dashi a garin Bida, sanadin Securities ɗinsa da muka k**a Hotel ɗaya dasu, mu lokacin munje wani aiki daga kamfanin mu na Lagos.
Mun haɗu da Gwamna, ya gane Ni, yamun kyakkyawar tarba, ya haɗani da mutane, sannan yayi farin ciki sosai, nima naji daɗi.
Nan.. sai ya kira wancan gayen dana zagaye hotonsa... Sunansa “KOLO” yace ya amshi number na, duk idan zan ganshi na kira wannan KOLON.. kuma yace a bani kuɗi, aka bani kuɗi na koma Lagos.
Bayan kammala NYSC ɗina, sai nayi Chatting ɗin KOLO, sai yace mun wai shi bai gane Ni ba, sai na turamai da wannan hoton, sai yace eh.. shine amma still bai sanni ba, nayi duk yadda Zanyi amma yaƙi bani, haɗin kai.. sai kawai na rabu dashi, nace idan da rabo Allah zai ƙara kawo dalilin da zamu haɗu.
Abinda ya ɗaure mun kai, Na rasa dalilin da yasa yaƙi yarda ya haɗani da Gwamna.
Idan akwai abinda zan nema bai wuce aiki ba. Amma kwata-kwata yaƙi..
Amma nasan idan da rabo watarana zan haɗu da Gwamna ko baya so.
09/05/2026
Alh. Atiku Abubakar yasayi form din takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Zamfara
Chafe
ZAMFARA