Daular Matasa

Daular Matasa

Share

01/01/2024

Shugaba Bola Tinubu ya yi wa al’ummar ƙasar maraba da shiga sabuwar shekara a jawabinsa na farko a shekarar nan, ya kuma jaddada cewa za su yi aiki tukuru domin ganin ƴan Najeriya sun ji tasirin gwamnatinsu.

Photos from Daular Matasa's post 25/11/2023

Freedom Radio, wannan shi ne Titin Unguwar Fulatari a garin Buni Yadi na Ƙaramar Hukumar Gujba ta jihar Yobe.

Hanyar babu magudanar ruwa, babu hanyar da ruwan gidaje zai fito lamarin da ya ke yi mana illa da barazana.

Muna roƙon masu ruwa da tsaki za su kawo mana agaji.

Saƙo daga Ali Muhammad daga garin Buni Yadin jihar Yobe.

Kuma zaku iya aiko mana da saƙon matsalolin da ke yankunanku ta WhatsApp a 09035830253.

Photos from Daular Matasa's post 17/08/2022

Anzargi Gwamna Ganduje dayin Watsi da Yaran Shugaba Buhari a Jihar Kano.

Anzargi Ganduje dayin Watsi da ko'inkula da Yaran Shugaba Buhari a Jihar Kano wanna yake adawa dasu.

Hon Sha'aban Sharada Ganduje Yayi nuna adawarsa dashi tun 2019 wanna bashi yakeso a Kano Municipal ba Amma Kotu batashi ta Tabbatar Masa da nasarar sa.

Hon Bashir Ahmad Hadimin Buhari ne Ganduje yanuna adawarsa nakin bashi Takarar kujerar Tarayya Gaya Ajingi Albasu Inna shima Yana Kotu.

Hon kawu Sumaila Tun 2019 Yanuna adawarsa Mai karfi da kawu Sumaila Inna yaci Zaben Fidda Gwani na Kano ta kudu Amma yahanashi yabawa Kabiru Ibrahim Gaya.

Mai Yasa duk Wani Yaran Buhari a Jihar Kano Ganduje yake Adawa dashi.?

Daga Adam Hassan

Photos from Daular Matasa's post 16/08/2022

Farashin Buhun Masara Ya Kara Karyewa A Wasu Kasuwannin Arewacin Nijeriya

Ga farashin wasu kayayyakin abinci a wasu sassan kasuwanninmu dake a Arewacin Nijeriya

Kasuwar Dandume, jihar Katsina

Masara N17,500

Shinkafar waje N33,000

Shinkafar Hausa N52,000

Wake Fari N50,000

Waken soya N34,000

Gero N27,500

Gyada N76,000

Man girki/Kwantalora N31,500

Taliyar Macaroni N7,000

Kasuwar Giwa, jihar Kaduna

Masara N17,500

Shinkafar waje N32,000

Shinkafar Hausa N53,000

Wake Fari N42,000

Waken soya N33,000

Gero N26,000

Gyada N80,000

Man girki/Kwantalora N29,500

Taliyar Macaroni N5,800

Mile 12 International Market Lagos

Masara N22,000

Shinkafar waje N33,000

Shinkafar Hausa N53,000

Wake Fari N70,000

Waken soya N43,000

Gero N28,500

Gyada N78,000

Man girki/Kwantalora N33,000

Taliyar Macaroni N5,700

Kasuwar Mai'adua jihar Katsina

Masara N21,000

Shinkafar waje N31,000

Shinkafar Hausa N53,000

Wake Fari N48,000

Waken soya N37,000

Gero N24,500

Gyada

Man girki/Kwantalora N32,000

Taliyar Macaroni N6,100

Kasuwar Dawanau jihar Kano

Masara N17,500

Shinkafar waje N37,000

Shinkafar Hausa N56,000

Wake Fari N43,000

Waken soya N35,000

Gero N25,000

Gyada N73,000

Man girki/Kwantalora N38,500

Taliyar Macaroni N7,200

Daga Bangis Yakawada

Want your business to be the top-listed Finance Company in Calabar?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Wannan Shafi An Yishine__ Don Fadakarwa» Tunatarwa» Nishadan Tarwa»
Calabar
551414