TNM YOUTH Support

TNM YOUTH Support

Share

04/04/2022

AREWA ZATA IYA SAMUN MAFITA IDAN KWANKWASO YA ZAMA SHUGABAN KASA

Professor Wole Soyinka

Fitaccen Marubucin nan na duniya dan asalin kasa Nigeria Professor wole soyinka ya bayyana jagoran Jam'iyar NNPP engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin mutumin da zai fi kowa kokari wajen magance matsalolin Arewacin Nigeria

Wole soyinka ya bayyana cewa duk rashin tsaron dake faruwa a Arewacin Nigeria akwai matsalar rashin ilmi da alumma suke fama dashi , domin babu wani mai ilmi da zai dauki bindiga ya ringa kashe fararen hula wadanda basu jiba basu gani ba,

Shi kuwah kwankwaso taken tafiyarsa shine kowa yayi ilmi domin ya dogara da kansa , ilmi shine hasken rayuwa , sannan kaff cikin yan siyasar Arewacin Nigeria babu wanda yake burin ganin 'ya'yan talakawa sunyi ilmi sun zama wani abu a Nigeria kamar kwankwaso

Dan haka wannan tsari na kwankwaso shine tsarin da yafi kayatar dani

Inji Professor Wole soyinka

Wanda ya bayyana hakan acikin Tattaunawar da yayi da gidan talabijin na TVS Nigeria

Da Wannan Muke Rokon Allah ka bawa kwankwaso shugabancin Nigeria ka sanya ya zamo alheri ga kafatanin Alummar Nigeria masu kokarin ganin an ceto demokaradiya daga hannun miyagun yan siyasa masuci da gumin talakawa

Allah ka taimaki Jam'iyar NNPP Mai Alamar Kayan Marmari

Sign hon Kaleepha Tal'udu

Want your business to be the top-listed Pet Store/pet Service in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Birnin Kebbi
Abuja