Sahaba Foundation for Islamic Awareness

Sahaba Foundation for Islamic Awareness

Share

AIKI NA GARI, KHUDBAR JUMA'A by Sheikh Imam Ibrahim Idris 15/01/2022

KHUDUBOBIN JUMAAH DAGA JIHAR BAUCHI

Khudubobin Sallar Juma'ah (15/01/2022) daga wasu Masallatan Juma'ah na Ahlus-sunnah dake Jihar Bauchi.

1. Masallacin Gwallaga Cikin garin Bauchi.
Khuduba Akan: Iklasi, Aiki don Allah.
Tare da: Imam Ibrahim Idris.
https://darulfikr.com/s/130823

2. Masallacin JIBWIS Miya.
Khuduba Akan: Rayuwa da Mutuwa.
Tare da: Sheikh Sulaiman Yakub Miya.
https://darulfikr.com/s/130808

3. Masjid Sahaba, New GRA Bauchi.
Khuduba Akan: Mutuwar Malaman Addini.
Tare Da: Imam Abdurrahman Ibrahim Idris
https://darulfikr.com/s/130924

4. Masjid Umar Bin Khattab Azare.
Khuduba Akan: Masu addini ne ya kamata su jagoranci ƙasar nan.
Tareda: Mal. Anas Adam Azare.
https://sautulhikma.com/song/6211/

5. Masjid Umar bn Khattab, Kofar Wambai Bauchi.
Khuduba Akan: halin da Al'umma suke ciki.
Tareda: Dr. Zubairu Madaki.
https://darulfikr.com/s/130911

6. Masallacin JIBWIS Nepa Ningi.
Khuduba Akan: Laifukan wannan zamani.
Tare da: Imam Abdullahi Muh'd.
https://darulfikr.com/s/130930

7. Massallacin Health Tech Ningi.
Khuduba Akan: 'Yan uwan taka a Musulunci.
Tare da: Mal. Albashir Muh'd Ningi
https://sautulhikma.com/song/6201/

8. Masjid Baitul Hikma Bayan Old Airport, Bauchi.
Khuduba Akan: Tarbiyyar Yara.
Tare da: Imam Muh'd Fadlu Nasir.
https://darulfikr.com/s/130941

9. Masallacin JIBWIS Burra, Ningi.
Khuduba akan: Guzuri.
Tare da: Mal. Abdulkarim Burra.
https://sautulhikma.com/song/6203/

10. Masjid Bilal Bin Rabah, Unguwar Dim Bauchi.
Khuduba Akan: Kyawawan Dabi'u.
Tare da: Imam Muh'd Yusuf Adam.
https://darulfikr.com/s/130961

11. Masallacin JIBWIS Kirfi.
Khuduba Akan: Riko da Gaskiya.
Tare da: Imam Adamu Abubakar Cheledi.
https://darulfikr.com/s/130920

12. Masjid Aliyu Ibn Abi dalib Azare.
Khuduba Akan: Qiyamul Lail Lokacin Sanyi.
Tare da: Ustaz Khalid Adam Azare.
https://sautulhikma.com/song/6209/

13. Masjid Taqwa, Jahun Bauchi.
Khuduba Akan: Kula da Mata.
Tare da: Alaramma Adam Adam.
https://darulfikr.com/s/130879

14. Masallacin Abubakar Mahmoud Gumi

AIKI NA GARI, KHUDBAR JUMA'A by Sheikh Imam Ibrahim Idris Darulfikr taku ce domin yada sunnah

28/05/2021

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

KUNGIYAR JAMMA'ATUL IZALATIL BIDI'A WA'IQAMATU SUNNAH TA KAMAR HUKUMAR KIRFI

Tana Farin cikin Gayyatar Al'ummar Musulmi Zuwa wajen Gagarimin Wa'azi wanda Zai gudana Insha Allahu kamar haka:-
2/6/2021
20/Shawwal 1442
Lokaci:- Bayan Sallar Isha'i
Gari:- Garin Cheledi dake Karamar hukumar Kirfi
Guri:- Kofar fadan mai girma sarkin Cheledi

Malamai masu gabatar da karatu sune:-

1 SHEIKH MUSA YUSUF ASSADUSUNNAH KADUNA

2 SHEIKH ADAM MUHAMMAD ALBANIN GOMBE

3 IMAM YUSUF UMAR OBAJANA

Yan uwa karku sake abaku labari

Allah yabamu ikon halarta amin.
Sanarwa daga
*ABDURRASHID MUHAMMAD*
Amadadin komitin shirye shirye.

UMAR ADAMU NALIYE
JIBWIS SOCIAL MEDIA KIRFI

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


New GRA Bauchi
Bauchi