Decent Current Affairs

Decent Current Affairs

Share

17/08/2025

*GA WANI ABU A KAN MATAR SARKI*

*Matashiya*

Na koyar kuma ina koyar da wasu darussa a "Postgraduate Levels": Advanced Behavioural Science (Ph.D), Strategy (M.Sc), Entrepreneurship and Small Business Management (another M.Sc), Advanced Organisational Behaviour/Industrial Psychology da Human Resource Management (MBA) da suke sani dogon tunani akan makomar Samarin mu.

*Gobara Daga Kogi*

A da dabbobi muke cika tireloli muke kaiwa Kudu. Amma yanzu samarin mu muke cikawa muke kaiwa Kudu, inda mafi yawansu suke kaskantatun ayyuka ko shaye-shaye ko kuma Amotekun su cafke su ko su shiga hannun IPOB. Tsofaffin matan mu kuma suna bara da hakuri da wulakanci.

*Nako-namu-ne,* *Namu-namu-ne*

Amma mafi yawan samarin Kudu da suke Arewa, bayan sun yi babakere sun handame na su, su suke rike da manyan ayyuka. Idan ka shiga bankunanmu da ma'aikatu za ka samu mafi yawan ma'aikatan 'yan Kudu ne. Haka zalika, ayyukan hannu (kanikanci, aikin kwamfuta) da kasuwanci mai sirri (kayayyakin gini da ICT da sauransu).

Abin mamakin shine, idan ka je Jami'o'in su zai yi matukar wahala ka ga ɗan Arewa da babban muƙami ko ka ga ɗalibai ko ma'aikata 'yan Arewa. Amma idan ka zo Jami'o'in mu, kusan sun fi mu tagomashi a wasu bangarorin.

*Gyambo Ya Dawo Danye*

Mafiya yawan samarin mu sun kasu kashi goma, aƙalla:
1. 'Yan bangan 'yan siyasa;
2. 'Yan daba da 'yan kalare - 'yan ƙwaya;
3. Marasa aikin yi da almijiran kan t**i
4. 'Yan liwadi da kawalci;
5. 'Yan ta'adda (kidnappers)
6. 'Yan Boko Haram, da sauransu
7. 'yan makaranta
8. 'Yan kasuwa
9. Ma'aikata (masu noma)
10. 'yan bindiga

Idan muka dauki 'yan makaranta da manoma za mu ga cewa sun samu cikas saboda kudin makaranta da aka kakaba wa 'yan makaranta da wafce su da kidnappers su ke yi da 'yan bindiga da kidnappers da s**a addabi manoma. 'yan kasuwan mu kuma ka-yi-na-yi da kasuwanci mai salon 'alawa irin ta da' da ture Kaza kwashe Kwai da "multiple taxation" da karayar darajar Naira suna nema su kai su ƙasa.

*Rayuwar Zullumi*

Watarana ina yawan shakatawa a Yenagoa (Jihar Bayelsa) a hanyar zuwa Wilberforce Island, sai na ga wani saurayi dan Arewa yana sayar da aya da dabino, sai na tambaye shi daga ina yaƙe sai yace daga jihar Zamfara. Da na ci gaba da bincike sai na samu mafiya yawan 'yan ga ruwa da masu gadi duk 'yan Arewa ne da 'yan Nijar. Haka lamarin ya ke a Legas (Obalende) da Badun (Zango) da Calabar (Bagobiri) da Enugu (Zango da 9th Mile) da sauran jihohin Kudu. Mafiya yawan samarinmu da s**a yi hijira zuwa Kudu an kashe iyayensu ne ko 'yan bindiga ko Boko Haram sun tashi garin su gaba-daya ko fatara ta mu su katutu. Allahu Akbar!

*Tushen Ta'asa*

Yanzu dai Boko Haram da kisan gilla sun wuce sheka 14 a arewacin Najeriya. Ba a maganar 'yan bindiga da kidnappers da yaƙin kabilanci da 'yan siyasa su ka assasa, kuma wasu shugabannin addini su ka ce mu ne 'allan karbe'. Yanzu mun shafe shekaru 25 na mulkin mallakan farar hula da ake ta kashe samari ko sace su ko saka su a mawuyacin yanayin rayuwa. Tushen waɗannan matsalolin shi ne sakacin gwamnati da al'ummar arewacin Najeriya. Alal misali, 'yan Kudu da s**a dandana kudar su lokacin "COVID-19 pandemic" inda abinci ya ta'azzara, saboda ba a kai isasshen abinci daga Arewa, sai s**a ce "NEVER AGAIN!!!" Sai Legas, Ogun, Osun, Oyo, Ondo, da Ekiti su ka karfafa SWAgCo (Southwest Agribusiness Company Limited) domin haɓaka aikin noma a jahohin su. Ka ga su sun gano matsalar da ta shafi al'ummar su, kuma nan-da- nan sun shawo kanta.

*Babban Goro Sai Magogin Karfe*

Magana a bakin mai ita tafi dadi:
1. SWAgCo’s ₦10 billion agribusiness joint venture is designed to industrialise agriculture and *unlock the full economic potential of the South-west region.*
2. A key initiative under this collaboration is *the ₦65 million maize production project* at the Oke-Ako agribusiness hub in Ekiti State, which includes *a ₦32 million revolving grant to support 100 smallholder farmers* with access to credit, quality inputs, training, and structured markets.
3. SWAgCo is a bold step toward *industrialising* *agriculture* and uplifting the livelihoods of smallholder farmers who form the backbone of our food systems.

Na taba yin wani bincike, a lokacin da wata jarida ta rawaito cewa sama da kamfanoni 400 sun durkushe a birnin Kano. A ofishin MAN (The Manufacturers Association of Nigeria) na ga wata makala da ta nuna cewa a kwai lokacin da kamfanonin da suke Kano sun fi na Legas nesa ba kusa ba.

Kwanan baya wani aiki ya sa na tafi Maiduguri a motar haya. Lokacin da muka fuskanci 'masharikal ardh' (Gabas, ga waɗanda s**a yi karatun allo) daga gidan man Danlami da ke Kanon Dabo Birni, muka dunfari Jihar Jigawa, muka k**a hanya tiryan-tiryan zuwa Jihar Bauchin Yakubu sai muka yi gabas zuwa Jihar Yobe daga nan mu ka isa Maiduguri garin Shehun Borno. Babban abin takaici shine ba mu ga kamfani daya tilo wanda zai iya daukan ma'aikata 500 a kan hanyar jahohinnan 5. Ba zan iya cewa ga ikan almijirai da yara da na gani suna yawo a kan t**i ba. Amma akasin haka, da na bar Legas kan hanyata zuwa Jihar Ogun, na ga kamfanoni manya da yawan gaske, waɗanda za su tuna maka da manyan birane da suke da mayan kamfanoni k**ar Manchester (the UK), Michigan (the USA) da Beijing (China).

*Abin Da Sake, An Bai Wa Mai Kaza Kai*

Daga 'yar fahimtar da na yi wa ayyukan da gwamnonin mu na Arewa suke yi, akwai aiki, amma wani lokacin akwai aika-aika, ko ace "an bar jaki, ana bugun taiki". Misali:

1.Gwamnatin jihar Sokoto ta ware sama da *Naira miliyan 998* domin shirin ciyar War watan azumin Ramadan na shekarar 2025.
2. *Miliyan ₦285* a ka ware Kudin koyar da kiran sallah a Sokoto.
3.gwamnatin Jihar Kano ta ware *Naira biliyan takwas* ( *N8bn* ) domin gudanar da shirin ciyar da al'umma a lokacin azumin watan Ramadan.
4.Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da kashe naira *biliyan 20* don gina gadojin sama *guda biyu* a babban birnin jihar.
5.Gwamnatin Jigawa za ta ciyar da mabukata 189,000 a watan Ramadan, inda za ta kashe Naira *biliyan 4.8* don aiwatar da shirin.

*Yaya Za Mu Haifar Da Da* *Mai Ido?*

Na kawo wadannan alkaluma ne domin mu fahimci abin da Malaman mu suke kira:
*فقه الأولويات* (الذي يهدف إلى ترتيب الأمور بالدقة المتناهية في حياة المسلم، وتقديم المصلحة الأرجح على المصلحة الأخف، والأهم على المهم - بناءً على معايير شرعية صحيحة.)

Ya k**ata ace gwamnonin mu su ba da karfi wajen yaƙin rashin tsaro da talauci da jahilci da tsadar rayuwa.
Mu kuma 'yan ƙasa ya k**ata mu san "Ana tsoronmu ne da iya, inji 'yar mayya." Toh, gashi dai Iya ta RASU!

Prof. Sulaiman Abdullahi Karwai,
Faculty of Management Sciences,
Ahmadu Bello University, Zaria.

17/08/2025

A MISCHIEVOUS NARRATIVE:

Debunking the Economic Illusions of Tinubu’s Government

Amid the sea of government propaganda, a new and misleading narrative is gaining traction — one that seeks to rewrite recent economic history. It claims President Tinubu inherited a broken economy with nothing in reserves, and that his administration has miraculously turned things around. But facts, when properly laid out, tell a different story.

1. The False Claim About Foreign Reserves

Contrary to some claims, President Tinubu did not inherit just $3.5 billion in foreign reserves. The actual figure stood at $35 billion as of May 29, 2023 — a significant asset left behind by the Buhari administration.

So where did this $3.5 billion figure come from? It's pure misinformation, used to paint a picture of economic heroism that simply does not exist.

2. The Reality of Ways and Means Debt

Another falsehood is the claim that the Tinubu administration has paid off Nigeria’s Ways and Means advances — short-term borrowings from the Central Bank of Nigeria (CBN). In reality:

The Buhari administration left a Ways and Means debt of ₦22.7 trillion.

In December 2023, Tinubu's administration requested and received Senate approval to borrow an additional ₦7.5 trillion, pushing the total to over ₦30 trillion.

This debt hasn't been paid. Instead, it has been restructured into a long-term repayment plan stretching over 40 years — a burden pushed onto future generations.

3. Selective Debt Payments: COVID Loan & Airline Debts

Yes, the Tinubu government did repay:

A $3.4 billion IMF loan secured during COVID-19, and

$7 billion in legacy debts owed to foreign airlines and other parties.

That totals $11.5 billion, which is less than one-third of what Tinubu inherited in reserves. So, what’s the grand achievement in using part of existing reserves to settle old debts?

4. The Distributable Revenue Illusion

One of the loudest arguments made by this administration is that states and local governments now receive more federal allocations than under Buhari. But here's the illusion:

Under Buhari:

Dollar exchanged for ₦450.

Monthly federal allocation averaged ₦600–₦700 billion.

Some states received ₦5–₦6 billion monthly.

Under Tinubu:

Dollar now trades at ₦1,560–₦1,600.

Federal allocation hovers around ₦1.6–₦1.7 trillion.

Some states now receive ₦10–₦14 billion.

Sounds impressive, right?May 29, 2023 Not quite.

When you devalue the currency, your naira earnings rise in nominal terms — but the real value declines. What ₦6 billion could do under Buhari is nearly the same as what ₦12 billion can do today. It's money illusion, not economic progress.

5. Minimum Wage and Purchasing Power Decline

Let’s talk about workers:

In 2023, the minimum wage was ₦30,000, equivalent to $69 at the time.

In 2025, it has increased to ₦70,000, yet only worth $43 today.

That’s over 100% increase in nominal terms, yet a drop of over 35% in real value. This means Nigerian workers are poorer today, even though they receive "more" on paper.

6. Exploding Debt and Eroded Welfare

Tinubu inherited a total national debt of ₦77 trillion. As of September 2024, it has ballooned to ₦144 trillion. If his new borrowing requests are approved, Nigeria’s debt may hit ₦182 trillion in just two years — a staggering increase of over 130%.

And what does this mean for the average Nigerian?

Prices of essential goods and services have skyrocketed:

Fuel: ₦200 → ₦840

Bag of rice: ₦32,000 → ₦80,000

Cement: ₦3,500 → ₦10,000

Car tire: ₦11,000 → ₦40,000

Lightbulb: ₦700 → ₦1,800

Even civil servants, who now earn higher nominal salaries, cannot afford what they could just two years ago. A colleague who earned ₦268,000 under Buhari and now earns ₦404,000 admits life was far more bearable with the former.

7. Silence of the Governors: Fear Over Facts

Many state governors know this truth but dare not speak. They are being blackmailed with federal allocations and political threats. The illusion of progress is maintained at the cost of transparency and accountability.

Conclusion : Truth Over Propaganda

Let us not be fooled by deceptive comparisons and inflated statistics. While every government faces challenges, deliberately misrepresenting data to mask failures is intellectually dishonest and morally bankrupt.

Tinubu’s administration is not performing magic — it is simply manipulating figures and narratives. Yes, more money is being “shared,” but it buys far less, benefits fewer people, and deepens the divide between the political elite and the struggling majority.

*If we’re going to build a better Nigeria, it must start with telling ourselves the hard truths — and rejecting sweet-sounding lies dressed as “economic success stories.”.* ©️Copied

Kyautata Mu'amala shi ne cigaban kowanne Ɗan Adam a Rayuwa - Mu'azu Ibn Nasir 01/01/2025

Kyautata Mu'amala shi ne cigaban kowanne Ɗan Adam a Rayuwa
...Mu'azu Ibn Nasir (Sanata)

http://www.jaridarmadogara.com.ng/2024/12/kyautata-muamala-shi-ne-cigaban-kowanne.html

Matasa Charity Youths Inpolitics Charity Foundation

Kyautata Mu'amala shi ne cigaban kowanne Ɗan Adam a Rayuwa - Mu'azu Ibn Nasir Daga Hassan Ibrahim  A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne 21 ga watan Disamba na wannan shekara, Jaridar Taskira ta karrama Iyalan... Daga Hassan Ibrahim A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne 21 ga watan Disamba na wannan shekara, Jaridar Taskira ta karrama Iyalan marigayi Alhaji Sani Umar wanda ya s...

01/11/2024

Comparative advantage of Russia by Russia and for Russia

12 hours ago: Russia shuts down the gas pipeline to Poland and Bulgaria for refusing to pay in rubles.
10 hours ago: Poland agrees to pay for gas in rubles.
6 hours ago: Austria and Bulgaria agree to pay for gas in rubles.
5 hours ago: The European Commission authorizes European countries to purchase gas in rubles.

05/09/2024

If you spend all of these gather here for remembrance.

Want your business to be the top-listed Media Company in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Bauchi