Sulaiman Bala

Sulaiman Bala

Share

15/11/2023
17/09/2023

Abubuwa guda uku idan babu su a Aure fitina ne:
1. Nutsuwa
2. Kauna
3. Tausayi

Allah ya datar damu.

Dr. Zubairu Abubakar Madaki (HafizahulLah)

16/09/2023

Prof Muhammad Sani Umar rijiyar Lemo Hafizahullah

13/09/2023

Masu Da'awa Sai Sun Dage,Sai Sunyi Hakuri Kamar Yanda Bakin Karfe Yake Bama Makera Wahala,Saida Juriya

Dr Zubairu Madaki Rahmahullah

06/09/2023

Za'a gabatar da sallar janazan Marigayi Sheikh Abubakar Giro da misalin karfe biyu na rana (2:00pm). A masallacin Idin Sarki dake garin Argungu a jahar kebbi, Naijeriya Insha Allah

06/09/2023

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah Yayiwa Sheikh Giro Argungu Rasuwa Bayan Jinya Da Yayi Daren Jiya Bayan Magriba Zuwa Ishai, Allah Ya Jikansa Da Rahama Ya Kai Haske Kabarinsa

06/09/2023

Kanisanci Boka Domin Tsira Da Imaninka, Anan Duniya Da Kuma Gobe Kiyama

Prof Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

05/09/2023

Nuna Tausayi Da Rahama Wa yara Yana Cikin Hanyar Tarbiyyarsu Cikin Sauki,Mu Koya Daga Dabi,un Manzon Allah Na Tausayi

Yakai Manzon Allah ( s a w ) Yakai Yashafa Kan Yara Yana Bashi Hakuri Saboda Tsuntsunsa Da Ta Mutu Yana Cewa ( Ya Aba humair mafa'alan nugair )

Manzon Allah Yakanci Tare Da Yara A Kwano Daya Saboda Nuna Musu Kyakkyawar Dabi'a ( s a w )

Allah yabamu Ikon koyi Da Halaye Irin Na Manzon Allah

Dr Muhammad Sani Birnin Kudu Hafizahullah

Want your business to be the top-listed Media Company in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Unguwan Kwari
Bauchi
740102