Umar Barade

Umar Barade

Share

15/04/2026

Banbancin Shehu Dahiru da kowani mahaluki a wannan kasa tamu shine:

• (1927–1960) yarayu ana mulkin mallaka
• (1927–1960) yarayu lokacin k**a karya na sarakunan gargajiya
• (1945–1960) yarayu ana kokarin kwato yancin kasa, akayi gwagwarmaya dashi, akayi fadi-tashi — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (1960) yarayu lokacin da turawa s**a bada mulki wa yan Nigeria — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (1967–1970) yarayu lokacin basasa, akayi gwagwarmaya dashi, akayi fadi-tashi — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (1979–1983) yarayu lokacin Second Republic, akayi gwagwarmaya dashi — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (1975–1979; 1979–1983) yarayu lokacin Murtala Mohammed, Olusegun Obasanjo da Shehu Shagari — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (1983–1993) yarayu lokacin Muhammadu Buhari da Ibrahim Babangida da Ernest Shonekan — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (1993–1998) yarayu lokacin Sani Abacha — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (1998–1999) yarayu lokacin Abdulsalami Abubakar — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (1999–2007) yarayu lokacin Olusegun Obasanjo na shekara takwas — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (2007–2010) yarayu lokacin Umaru Musa Yar’Adua shekara 2–3 — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (2010–2015) yarayu lokacin Goodluck Jonathan shekara shida — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (2015–2023) yarayu lokacin Muhammadu Buhari shekara takwas — Wannan zamani dashi Allah ya ja kwanansa ya wuce
• (2023–2025) yarayu lokacin Bola Ahmed Tinubu har shekarar 2025 — Wannan zamani Allah yagadaman daukansa a Wannan shekara


Dole sha’aninshi yabanbanta. Kabishi ko kada kabishi girmanshi mai wanzuwane har abada in Allah ya yarda.

Muhammad modibbo II

03/04/2026

Allah ya Amsa BABA KHALIFA

BBC Hausa BBC News BBC World Service BBC Sayyadi Aliyu Salihu Umar Barade

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


SHEIKH TAHIR ISLAMIC CENTRE BAUCHI
Bauchi
740102