DANTA MEDIA

DANTA MEDIA

Share

07/07/2026

‎DA DUMI-DUMI: Ana Hasashen Malam Nasiru El-Rufai Zai Janye Goyon Bayansa Daga Jam'iyyar ADC, majiyar ATP English ta sami wasu kwafin takardu na wasika da Malam Nasiru El-rufai ya aika ga Uwar jam'iyyar.

‎Wata majiya mai tushe ta bayyana cewa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, na iya janye goyon bayansa ga Jam’iyyar ADC.

‎A cewar majiyar, wannan na da alaƙa da zargin cewa jam’iyyar ta nuna halin ko-in-kula game da halin da El-Rufai ke ciki bayan da hukumomin tsaro s**a tsare shi.

‎Haka kuma, a jiya wata murya ta bazu a kafafen sada zumunta, wadda ake zargin ta ɗan takarar gwamnan Jihar Kaduna na ADC, Isah Ashiru Kudan, ce. A cikin muryar, an ji ana caccakar El-Rufai, inda aka ce ba mutumin kirki ba ne, tare da ikirarin cewa shiga ADC da ya yi saboda neman tikitin takara ne kawai, ba wai don goyon bayan El-Rufai ko siyasar da yake tafiya a kanta ba.

‎Sai dai, har zuwa lokacin wallafa wannan rahoto, ba a tabbatar da sahihancin muryar ba, kuma babu wata sanarwa a hukumance daga El-Rufai, Isah Ashiru Kudan ko shugabannin ADC da ta tabbatar da waɗannan zarge-zarge.

29/06/2026

Dokaji

28/06/2026

M.A 2027

20/06/2026

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun!
😭😭😭😭

Allah yayi Rasuwa wa HE Arc Audu Sule Katagum,(Wazirin katagum) former Deputy Governor, Bauchi state, bayan jinya dayayi, Muna roƙon Ubangiji Allah yayi masa rahama yasa aljannatul Firdausi ce makomarsa Ameen!

Want your business to be the top-listed Media Company in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Bauchi