Zinariya
05/07/2026
ฦaluban Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky sun gudanar da Salatul Gha'ib ga ruhin Marigayi Sheikh Ali Khamene'i a garin Kano
Zinariya
ALBISHIRUNKU JAMA'A: ๐ญ๐ฎ ๐ธ๐ ๐ถ๐๐ฎ ๐๐ฎ๐บ๐๐ป ๐ฑ๐ฎ๐๐ฎ ๐บ๐ฒ ๐๐ฎ๐๐ธ๐ถ ๐ฎ ๐บ๐ฎ๐ป๐ต๐ฎ๐ท๐ฎ๐ฟ ๐ฉ๐ง๐จ๐ฝ๐ผ๐ถ๐ป๐ ๐ฎ๐ฝ๐ฝ.
๐ ๐ง๐ก ๐ฆ๐ ๐
๐ฑ๐ฌ๐ฌ๐ ๐ - โฆ๐ฏ๐ฌ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ณ๐ฑ๐ฎ๐๐
๐ญ๐๐ - โฆ๐ฐ๐ฑ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ฏ๐ฌ๐ฑ๐ฎ๐๐
๐ฎ๐๐ - โฆ๐ต๐ฌ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ฏ๐ฌ๐ฑ๐ฎ๐๐
๐ฑ๐๐ - โฆ๐ญ๐ฏ๐ฌ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ฏ๐ฌ๐ฑ๐ฎ๐๐
๐ ๐ง๐ก ๐๐๐๐ง๐๐ก๐
๐ญ๐๐ - โฆ๐ฎ๐ฑ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ญ๐ฑ๐ฎ๐
๐ฎ.๐ฑ๐๐ - โฆ๐ฑ๐ด๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ญ๐ฑ๐ฎ๐
๐ฑ๐๐ - โฆ๐ญ๐ฏ๐ฌ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ญ๐ฐ๐ฑ๐ฎ๐๐
๐๐ ๐๐ฎ๐๐ธ๐ฒ ๐ฎ๐ฝ๐ฝ ษ๐ถ๐ป ๐ฑ๐ฎ๐ด๐ฎ ๐ฃ๐น๐ฎ๐๐๐๐ผ๐ฟ๐ฒ ๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.msorgdevelopers.vtupoint
05/07/2026
Yadda Aka Gudanar da Taron Yaye ฦalibai Mahaddata Alฦur'ani Daga Halqatu Salim Maula Abi Huzaifa, Tarauni Mosque, Kano.
Ahlul Qur'an TV
05/07/2026
Ya Yi Wa Tagwaye Ciki Duk Da Yana Soyayya da Mahaifiyarsu
Wani rubutu da ke yawo a kafafen sada zumunta ya yi zargin cewa wasu tagwaye mata masu suna Philomena da Patricia sun samu ciki daga mutum ษaya mai suna Austin Angwe, wanda kuma ake cewa yana hulษar soyayya da mahaifiyarsu, Alice Ukange, bayan rasuwar mijinta sakamakon harin 'yan bindiga.
A cewar rahoton, Angwe ya haษu da mahaifiyar ne a shekarar 2017, inda s**a fara kasuwancin saye da safarar doya zuwa Lagos da Port Harcourt. An kuma yi zargin cewa yana hulษa da kowacce daga cikin tagwayen a lokacin da suke karatu a Akwanga da Lafia.
Rahoton ya ce tagwayen sun haifi 'ya'yan Angwe a shekarar 2021, yayin da shi kuma ya yi iฦirarin cewa su ne s**a nemi ya yi hulษa da su. Sai dai babu wata hujja mai zaman kanta da ke tabbatar da sahihancin waษannan zarge-zargen.
04/07/2026
DA ฦUMI ฦUMI: Morocco ta doke mai masaukin baki Canada da ci 3-0, ta kuma kai wasan daf da na ฦarshe (Quarter-finals) a gasar Kofin Duniya karo na biyu a jere! ๐
Yanzu Morocco za ta fafata da wadda ta yi nasara tsakanin Paraguay da Faransa domin neman gurbi a wasan kusa da na ฦarshe. ๐๐
Sports Arena
ALBISHIRUNKU JAMA'A: ๐ญ๐ฎ ๐ธ๐ ๐ถ๐๐ฎ ๐๐ฎ๐บ๐๐ป ๐ฑ๐ฎ๐๐ฎ ๐บ๐ฒ ๐๐ฎ๐๐ธ๐ถ ๐ฎ ๐บ๐ฎ๐ป๐ต๐ฎ๐ท๐ฎ๐ฟ ๐ฉ๐ง๐จ๐ฝ๐ผ๐ถ๐ป๐ ๐ฎ๐ฝ๐ฝ.
๐ ๐ง๐ก ๐ฆ๐ ๐
๐ฑ๐ฌ๐ฌ๐ ๐ - โฆ๐ฏ๐ฌ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ณ๐ฑ๐ฎ๐๐
๐ญ๐๐ - โฆ๐ฐ๐ฑ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ฏ๐ฌ๐ฑ๐ฎ๐๐
๐ฎ๐๐ - โฆ๐ต๐ฌ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ฏ๐ฌ๐ฑ๐ฎ๐๐
๐ฑ๐๐ - โฆ๐ญ๐ฏ๐ฌ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ฏ๐ฌ๐ฑ๐ฎ๐๐
๐ ๐ง๐ก ๐๐๐๐ง๐๐ก๐
๐ญ๐๐ - โฆ๐ฎ๐ฑ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ญ๐ฑ๐ฎ๐
๐ฎ.๐ฑ๐๐ - โฆ๐ฑ๐ด๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ญ๐ฑ๐ฎ๐
๐ฑ๐๐ - โฆ๐ญ๐ฏ๐ฌ๐ฌ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ญ๐ฐ๐ฑ๐ฎ๐๐
๐๐ ๐๐ฎ๐๐ธ๐ฒ ๐ฎ๐ฝ๐ฝ ษ๐ถ๐ป ๐ฑ๐ฎ๐ด๐ฎ ๐ฃ๐น๐ฎ๐๐๐๐ผ๐ฟ๐ฒ ๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.msorgdevelopers.vtupoint
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Abuja
Anglo Jos
80073