Khalifa Shema

Khalifa Shema

Share

Photos from Khalifa Shema's post 13/11/2020

@ Abuja, Nigeria

18/10/2020

Ni ba dan siyasa bane amma a wannan halin banbancin wanda yayi shiru ko dan ba ruwa na da wanda ya aikata kadan ne, mu fito mu gayawa duniya tasan halin da muke ciki, kashe mu ake, sace mu ake ba zaman lafiya,wlh alqunut million ba abunda zata mana in bamu tashi munjajirce mun qwatarwa kan mu haqqin mu ba, dan annabi ma ya fita fagen daga, ba fa dokar qasa muke karyawa ba don mu fita zanga zanga Haqqin mu ne, ita dai Gaskiya daga qin ta se bata.

Photos from Khalifa Shema's post 10/02/2020

📜 @ Somewhere IN ABUJA Nigeria

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Abuja