Sawaba

Sawaba

Share

Gwamna Lawal sake ya lashe lambar yabo ta Gwamnan Shekara a Landan - Sawaba 03/04/2026

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu babbar karramawa a matakin ƙasa da ƙasa bayan da aka ba shi lambar yabo ta “Gwamnan Shekara” a bikin Fuskar Jagoranci a Afirka 2026, wato Face of Africa Leadership Award 2026, da aka gudanar a birnin Landan. Wannan karramawa ta fito ne daga mujallar duniya ta Triangle Media…

Gwamna Lawal sake ya lashe lambar yabo ta Gwamnan Shekara a Landan - Sawaba Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu babbar karramawa a matakin ƙasa da ƙasa bayan da aka ba shi lambar yabo ta “Gwamnan Shekara” a bikin Fuskar

Iran ta ƙi amincewa da tattaunawar kawo ƙarshen yaƙi — Amurka - Sawaba 03/04/2026

Rahotannin sirri daga hukumomin leƙen asirin Amurka sun nuna cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta da niyyar shiga tattaunawa domin kawo ƙarshen yaƙin da ake yi a halin yanzu. A cewar binciken da hukumomin leƙen asiri da dama na Amurka s**a gudanar, gwamnatin Iran na ganin tana cikin wani matsayi mai ƙarfi da zai…

Iran ta ƙi amincewa da tattaunawar kawo ƙarshen yaƙi — Amurka - Sawaba Rahotannin sirri daga hukumomin leƙen asirin Amurka sun nuna cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta da niyyar shiga tattaunawa domin kawo ƙarshen yaƙin da

Photos from Sawaba's post 30/03/2026

HOTUNA: Yadda Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya kai wa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Nasiru El-Rufai ta’aziyyar rasuwar mahaiyarsa a Abuja.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Abuja