Ay Excellency

Ay Excellency

Share

15/01/2026

LOKACIN SIYASA.

Jama'a mu yi siyasa ba da gaba ba, kuma mu girmama juna tare da mutunta ra'ayin junan mu.

sannan mu yabawa mai yi koda ba mu yayiwa ba kar son zuciya yasa mukushe wani saboda kawai ba mu yayiwa ba, babu mai iyawa kowa sai Allah.

Siyasa ba addini bace amma in so samune muyi siyasa saboda Alummar mu da cigaban yankin mu.👌

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Abuja