Digital Hanan

Digital Hanan

Share

08/16/2025

Kadan daga Lesson din mu na yau
DAY 2, Lesson 1

Amfanin AI a Rayuwar Yau da Kullum.
AI (Artificial Intelligence) yanzu kamar wutar lantarki ne na zamani. Ba sai ka ganshi da ido ba, amma yana cikin duk wani abu da ke ba mu sauƙi a rayuwa.

1. Amfanin AI a Business (Kasuwanci)
Sales & Marketing:
Misali idan kana da shagon sayar da kaya, AI na iya:
- Nuna maka irin kayayyakin da ake saye da yawa ko wadanda akafi saya a shagon ka.
- Taimaka maka wajen tallata kayanka ga abokan ciniki masu sha’awa.
- Misali Facebook/Instagram ads suna amfani da AI domin su nuna tallan da ya dace da mutum.

Duk Wanda yake da interest ya bi wannan link din domin joining.👇
https://forms.gle/8zWa8HJMEgckpgo7A

08/09/2025

A wannan zamani… Idan baka san AI ba, to fa zaka Zama koma baya!

Ka taɓa tunanin yadda wasu suke samun kuɗi, suna sauƙaƙa aikinsu, kuma suna ƙara wayewa a cikin ‘yan watanni kacal — yayin da wasu suke wahala har yanzu?
Sirrin su: AI.

AI yana canza duniya/rayuwa cikin sauri fiye da duk wata fasaha da muka taɓa gani.
A kasuwanci, makaranta, ko aikin gwamnati — wanda ya koyi AI yanzu, zai yi nasara gobe.

Saboda haka, muka bude Free 3-Days WhatsApp Training — Xamani-AI Class
Inda zaka gano:
✅ Yadda AI zai baka damar yin aiki cikin sauƙi da sauri
✅ Sirrin rubuta tambayoyi masu sa AI ya baka amsa mai amfani sosai (Prompt Engineering)
✅ Hanyoyin samun kuɗi kai tsaye daga AI

⚠️ Wurin yana da iyaka — kuma wannan ba zai maimaitu ba. Bayan wannan, zaka shiga cikin Premium AI Masterclass inda zaka samu cikakken horo da dabaru da ba’a samun su a online.

📌 Cika wannan form din yanzu domin samun link din WhatsApp Group din:
👉 https://forms.gle/ooS2s9FhXmxQbQod8

08/08/2025

Duk Wanda yake da interest ya bi wannan link din domin joining.👇
https://forms.gle/8zWa8HJMEgckpgo7A

Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company in Washington D.C.?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Washington D.C., DC