Arewa Rest Tech
11/10/2022
```🔰AREWA REST-TECH FOREX🔰```
*2.0 Strategy*
Zaka iya kashe dubu goma (10K) a sati ko kuma ka kashe dubu daya ko biyu (1-2K) a kullum, amma baza ka iya biyan naira dubu uku ko dubu biyarba (5-10K) domin samun Skills/Experience ba wanda zai iya canja rayuwarka daga "KAMAYE zuwa DANGOTE"
Shinkon kai wanne irin mutum ne!?🤔
Yakamata ka tsaya kayi tinani da kanka. shinkon kanason ci gaban rayuwar? kafi shekara goma kana amfani da Yanar Gizo, amma baka taba samun ko sisi ba ta silalsu, Sannan anzo domin a nunama hanyoyin da zaka dinga samun kaima kudi kana kokarin kayi wasa da samarka. To gaskiya yakamata kaci gaba da shan maganinka!!.😂😂.
Kayi amfani da daman ka yanzun.
Kabiya 10k karka zo kayi na dama daga baya, wannan shine daman ka yanzun nan.
*Naira 10k kawai zai iya zama silla fita daga talauci Idan kayi amfani dashi yadda ya kamata*
ALLAH yasa mudace. Ameeeeen ya Allah
29/09/2022
FA'IDOJIN KOYON DIGITAL SKILLS A WANNAN ZAMANIN
Yanzu ya zama ruwan dare cewa matukar kana rayuwa a wannan zamanin a matsayin matashi to kana bukatar ka san yadda ake sarrafa na'ura, wayoyin hannu ko yanar gizo don fa'idojin da za ka samu da dama.
Digital Skills su ne wasu ayyukan fasaha ko yanar gizo da ake kwarewa a kai kuma a rike su a matsayin sana'a. Misali irinsu Forex trading,Graphic Design —koyon zane ko gyara hotuna, Web Development —koyon gina shafukan yanar gizo, Digital Marketing —koyon yadda ake yin kasuwanci a yanar gizo da sauransu.
A nawa hangen, kana bukatar ka koyi Digital Skills don ka samu wadannan fa'idojin kamar haka:
1. Za ka yin aikinka a gida babu takura
2. Za ka zama ogan kanka
3. Za ka habbaka kanka
4. Za ka samun damammaki masu yawa
5. Za ka samu kudi
6. Ba ka bukatar kashe wasu makudan kudade
7. Za ka iya taimaka wa mutane
8. Za ka dogara-da-kanka
9. Za ka yi aikinka cikin sauki
10. Babu takurar aiki
Duk wadannan fa'idojin za ka same su ne idan ka koyi Digital Skills.
Don wannan dalilin makarantar Arewa Rest Tech Forex ta jajirce wajen koya wa mutane daya daga cikin online skills da mukeda dasu wato forex trading don dogaro-da-kai🥰
Ka shiga telegram Anan
👇 👇
https://t.me/+LIvLc6D0z_Y1MDY0
Ku kasance a taredamu mungode🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Abuja
900001