Assalamualaikum Yan uwa na Yan Nigeria da Niger Ina muku fatan alher ana radi radin wai su 442 sun mutu to karya ne su 442 suna Nan cikin koshin lfy abin da yasa ma ba'a sakesu ba ba wai Niger kawai take rike da su 442 Kuma ba laifin passport ne kawai yake rike da su mudai muci gaba da yimusu adu'a kawai ba wai mu din ga nufesu da shari ba Nous demandons la faveur de notre président du Niger, Muhammad Bazoum, pour faciliter la vie de ces enfants 💪💪💪💪 Allah ya kare mana kashashen mu amin