Malumfashi Reporters

Malumfashi Reporters

Share

Photos from Malumfashi Reporters's post 10/11/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Musulma ta Farko ta lashe zaɓen Mataimakiyar Gwamna a Amurka

Sanata Ghazala Hashmi ta jihar Virginia ta kafa tarihin zama Musulma ‘yar asalin Amurka ta farko da aka zaɓa zuwa mukamin gwamnati a matakin jiha a Amurka, inda ta lashe zaɓen Mataimakiyar Gwamnan jiha.

An haife ta a shekarar 1964 a Hyderabad, India, kuma ta tashi a jihar Georgia. Hashmi tana da digirin digirgir (PhD) a fannin Adabin Turanci, kuma tana aiki a Majalisar Dokokin Jihar Georgia tun daga 2020. Ta kayar da ɗan jam’iyyar Republican, John Reid, da kashi 55.3% na kuri’un da aka kada, kuma za ta gaji Winsome Earle-Sears.

Ko da yake aikin mataimakin gwamna ba shi da nauyi sosai na doka, za ta kasance mai karya turjiya a majalisar dattijan jihar, sannan ita ce za ta fara maye gurbin gwamna idan bukatar hakan ta taso.

Daga Usman Umar Katsina

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Abuja
:1675527729733&Q=900001