Tiryan Tiryan Reporters
08/07/2024
Shahararren ɗan kokawa kuma jarumin fina-finai, John Cena ya faɗa wa masoyansa cewa zai haƙura da wasan daga shekarar 2025.
Mai shekara 47, Cena ya shahara tun lokacin da ya shiga wasan a 2001, kuma ya zama zakaran duniya sau 16.
Da wace kalma kuka fi tuna shi?
03/07/2024
Bayan Likita ya gama dubata ya ce, Hajiya wannan ciwon zuciyar ya ci ƙarfin jikinki, don haka kwanaki kaɗan s**a rage miki a duniya...!
Bayan ta dawo, Maƙota da Ƙawaye da Ƴan uwanta sun taru domin dubata..... Wata ta ce, wai menene haƙiƙanin abin da yake damunki...!?
Ta ce, cutar ƙanjamau ce...!
Bayan sun watse sai ɗanta da ya rakata Asibiti ya ce, Me yasa kika ce haka bayan ba abin da Likita ya faɗa ke nan ba...!?
Ta ce, domin in na mutu kar wata daga cikinsu ta ji tana sha'awar auren Babanka..!
25/09/2023
DA ƊUMI ƊUMI: Gobara ta tashi a babban kotun ƙolin Nijeriya wato “Supreme Court, izuwa yanzu har yanzu dai babu tabbacin labarin ko mene ya kawo musabbabin afkuwar iftila'in.
ANNABI MUHAMMAD
❤❤❤ ( S A W )
Zamu Fara yiwa Al'ummar wannan Gida Namu Award Masu yimuna Like,Comment and Share
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Bypass AbujaJ
Abuja