Bawan Allah
23/09/2022
TUNATARWA!! TUNATARWA!!!
Dan Allah ka Daure ka turq a Group biyqr Kachql
Da farko kada ka riqa taka FUTSARI a wajenda kake wanka, sbd hakan yana haifar da yawan mantuwa.
Kada ka kwanta barchi dazarar kaci abinci, sbd hakan yana haifar da mutuwar ZUCIYA.
Kada ka yawaita kallon al'aurarka ko ta waninka, domin hakan yana jawo DAQIQANCI da nauyin Kwakwalwa wajen fahimtar abubuwa.
Kada ka kwanta barchi bayan sallar ASUBAH, ka Bari har sai rana tq fadi, domin hakan yana haifar da tsiya da Talauci.
Kada ka sha Madara bayan kaci Kifi, domin hakqn yana haifar da chutar KUTURTA.
Kar kaci ko kasha bayan ka tabbatar da JANABA a jikinka, domin yin hakan Makaruhi ne.
Kada ka rika yin HASSADA ko MUNAFUNCHI, domin hakan yana sa Rauni kuma yana jawo chutar HAUKA kuma yana 6ata kyawawan aiyyuka.
Ka ka yawaita kukan TALAUCHI, domin yin hakan yana dawwamar da mutum a cikinsa.
Ka ka kwanta barchi al'halin kanq jin FITSARI, domin yin hakan yana jawo mutuwar Gabq.
!!!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Karofi
Abuja