Count The Clock Reporters
16/04/2024
NIGERIA INA MAFITA
“A SHIGA A GYARA, BA MAFITA BACE!”
Masu cewa zasu shiga cikin lalataccen tsarin Nigeria su yi gyara, mafarki suke yi. Batun shiga cikin lalataccen tsari kace zaka kawo gyara, to sai dai tsarin ya lalataka! Tsarin da ya rube ya lalace tarkata shi ake a watsar a bola a kona! A kawo sabo a shinfida!! Gwamnatin kasar nan ginin toka ce!!
NIGERIA INA MAFITA
“BABU WATA TSIYA BOKO HARAM”
Idan kunce boko haram ne suke kisa, to meyasa ake kashe mutane a masallaci har da masallatan jumma'ah? Sallah ma haram ne? Meyasa ake kai hari kasuwar waya? Wayar salula ma haram ne? Don ku sani ba mune za ai mawa babarodo da wata tsiya wai boko haram ba! Babu wani abu wai boko haram sam! Amerika da Isra'ila da (jami'an tsaron Nigeria) sune boko haram din! Hatta ISIS da suke cewa, daga sunansu s**a kirkiro, ma'anar ISIS shine 'Isra'ili Secret Intelligent Services', sunansu ne, wai sai suna kiran abin 'Islamic State', Isra'ila State dai!!!
21/12/2021
NIGERIA INA MAFITA
“SU WANE NE BOKO HARAM?”
Ana kashe mutane (any how) sannan kace mana wai wani addini ke yi! Wane addini? Addini sai ya zama kowa da kowa ake kashewa? Akai hari masallaci, akai coci, akai tasha, akai kasuwa, har da kasuwar wayar salula! A kashe mata da yara da tsofaffi da kowa! Sannan kace mana wai wata kungiyar addini ce ke yi!! Wane ne za a maishe shi wawa? Ba kowa ke kashe mutane a kasar nan ba in banda Amerika da Isra'ila da jami'an tsaron Nigeria.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja