Kankara Post

Kankara Post

Share

Photos from Kankara Post's post 24/03/2024

Angudanar Da Rabon Shinkafar Da Dan Majilisar Tarayya Hon. Engr. Shehu Dalhatu Tafoki Ya Tallafawa Al'ummar Kankara Jihar Katsina.

✍️Mannir Idris Kankara.

A ranar Lahadi 24/3/2024 kwamitin rabon tallafin kayan da Danmajilisar Tarayya Mai wakiltar kananan hukumomin Kankara, Faskari Da Sanuwa Hon. Shehu Dalhatu Tafoki ya bayar ga dukkanin jama'ar dayake wakilta.

Rabon Tallafin Wanda ya gudana karkashin Masu taimaka mashi na musan man afannin ayyukan majilisa Engr. Abdulbasir Gambo Kankara Da Hon. Nasir Wada Zango ya gudana kamar yadda aka tsara.

Abayanin da muke samu daga daya daga viking masu rabon Hon. Nasir Wada Zango ya bayyana wannan shinkafa da kudine da aka bayar domin tallafawa al'umma su gudanar da azumi lafiya.

Haka zalika Engr. Abdulbasir Yayi kira ga wakilan da aka baiwa sakon shinkafar da kudin suji tsoron Allah su kamanta gaskiya da sanin yakamata yayin da zasu rabawa al'ummomin su.

Bayan tabbatuwar wakilan kowace mazabun ne aka fara Kiran sunayen mazaba-mazaba ana damka wa wakilan buhunnan shikafa 20-20 tareda da mika masu N100,000 ga kowace mazaba.

Wakilin Rana24 ya tambayi wasu daga cikin wadanda s**a amfana da yanayin basu kayan inda s**a ce ba'abinda zasu ce tun daga Hon. Tafoki hat zuwa mask rabo illa s**e Allah ya Basu abinda suke nema.

Hon. Aminu Suleiman Wanda dayane daga cikin yan kwamitin rabon wadannan kayan Alheri yazo lokacin da ake bukatar shi, Yakima shedamana ba"ataba samun Danmajilisar dayayi masu makamanci irin wannan tallafi ba.

Hajiya Abule Hamza Mai baiwa shugaban karamar hukumar shawara ta fannin mata tace gaskiya irin wannan abune dake karawa shuwaganin farin jini da kwarjini a idanun al' umma da ake shugabanta.

Mazbu 7 ne wadanda aka s**ai saura Wanda aka mikawa 4 ayayin kaddamarwa.

Mazabun Da S**a karbi kayan tallafin sun hada :
Ketere, kukasheka, Zango Zabaro, Wawarkaza, Kankara A&B, da sauran su.

Bayan kammala rabawa mazabune kwamitin ya cigaba da Kungiyoyi al'umma matasa Dana sna'o'i na karamar hukumar inda wa

Photos from Kankara Post's post 21/03/2024

Dan-majilisar Dattawa Sen. Muntari Mohammed Dandutse Ya Gwagwaje Al'ummar Karamar Hukumar Kankara Da Kudade.

Daga: Mannir Idris Kankara

A yau Laraba Dan-majalisar Dattawa yankin Katsina ta kudu Sen. Muntari Mohammed Dandutse ya rabawa mutane 400 N10,000 a karamar hukumar kankara.

Hon. Abubakar Nuhu wanda shine jagoran wakilan da s**a gudanar da rabon kudaden wadanda s**a zo daga garin Funtua ya fara da bayyanawa Mutanen das**a amfana da sakon godiya daga Danmsjilisar ga Al'immar karamar hukumar ta kankara bisa nuna kauna da goyon bayan da suke nuna mashii.

Sannnan ya kuma tabbatar da akwai wasu ayyukan alheri dake tafe zuwa garin na kankara Wanda Sanatan yasamo daga tarayya daga bisani ya lissafawa al'umma yadda tsarin rabon kudin yake zuwa kaso 4.

Kason farko akwai Malamai 100, 50,50 daga Darika da Izala, Mata 100,Dattawa 100 sainkuma matasa 100 Wanda jimillar s**a kai 400 Inda kowa yasamu kunshin N10, 000 hannu da hannu.

Malam Hamisu Donawa na daya daga cikin kwamitin rabon ya bayyana sun kasa rabon shiyyoyi 11 na mazabun da karamar hukumar ta kunsa, wanda Hakan yasa mutanen wajen gari sun amfana matuka.

Daya daga cikin Malaman da s**a amfana Malam Abdulrashid ya yaba sosai da wannan tsari domin zai ragewa mutane radadin halin da ake ciki, shima Malam Isah ya godewa Danmajilisar gamida yin addu'a ta Kara samun cigaba.

Mata da Maza dama ne s**a kasance cikin farin ciki.

Nazir Isiya wanda shine mai taimakawa wajen biyan Malamai Addini ya yaba da halin dattakon da aka nuna.

Haka zalika shima Aliyu shehu dake bangaren biyan mata ya nuna godiya da yadda matan s**a nuna yayin tantacewa.

Sauran Yan kwamitin tafiyar da rabon kudin sun hada da Bature Omo, Shamsuddeen Magaji, Abdulbasir Maihoto, Danjuma Direba da Kuma Sadiq Pauwa.

Anyi rabon batare da samun Wani tarnakiba.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Area 11 Fct Abuja
Abuja