NG Hausa post
18/11/2023
Bonne chance
Lé Niger
Allah bada sa a Niger
Yana yin harkokin qasar Niger
Da yanda al amura suke wanzuwa
16/04/2023
Lamarin Tsaro A iyakokin ƙasashen mu sai ƙara ta'azzara yake. Niger Mali Burkina.
Tun ka fito daga Nijer za ka Burkina Mali da kun fito cikin Yamai kun shigo dajin Tera cikin fargaba ku ke, b***e uwa uba, a ce kun fice Nijer kun shigo Burkina nan kawai sai dai kayi ta addu'a in ka fita shi kenan don hannunku ga gaba yake bisa ga abinda idanuwanku za su gani mu Nijer lamarin da sauƙi gaskiya.
Na ga yanzu har babban kamfanin Sufuri na Nijer Rimbo ya dakatar da zuwa Burkina Faso Da Mali ta hanyar da s**a saba bi ta "Dori" lamarin a Burkina da Mali ya ta'azzara matuƙa. To amma ni yadda nake hasashe a ƴan kwanakin nan su dakarun ƙasashen nan suna yiwa ƴan ta'addan nan ruwan wuta, Musamman Nijer 🇳🇪 da Burkina da Mali su ma suna ƙoƙari wannan karon (musamman wajan kai hare-hare ta sama) ina ga wannan yake harzuka ƴan bindigar suna tare hanyoyi suna ƙone motoci da rufe Hanya. Ƙasashen Burkina da Mali ƴan bindiga sun yi ƙarfin da za'a ɗau shekaru kafin aga ƙarshen su, baki ɗaya. ba yaƙi bane wanda za su iya gamawa da su cikin ƙankanin lokaci musamman da yake yaƙin "Sunkoru ne" mai wuyar sha'ani
ALLAH Ya dawwamar da zaman lafiya a ƙasashen mu na Sahel Amin.
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.
Contacter l'entreprise
Site Web
Adresse
Zinder