Arewa post 24
10/07/2026
BREAKING NEWS;- Ministocin tsaro na ƙasashen AES sun gana da Shugaban Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traoré
Ministocin tsaro na ƙasashen da ke cikin ƙungiyar AES (Burkina Faso, Mali da Nijar) sun gana da Shugaban Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traoré, domin tattauna hanyoyin ƙarfafa rundunar haɗin gwiwar AES da kuma ƙara inganta yaƙi da ta'addanci a yankin Sahel.
Taron ya mayar da hankali ne kan ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro tsakanin ƙasashen uku, bunƙasa ayyukan rundunar haɗin gwiwa ta AES, da kuma daidaita dabarun yaƙi da ƙungiyoyin masu tayar da ƙayar baya da ke ci gaba da barazana ga zaman lafiyar yankin.
Sarkin fita Kenyan kasar Hausa.
Clicca qui per richiedere la tua inserzione sponsorizzata.
Digitare
Sito Web
Indirizzo
Verona