SHIA ORG

SHIA ORG

Share

30/09/2025
15/03/2025

International Qudus day is coming free palastine

Photos from SHIA ORG's post 14/03/2025

Labbika ya Al-zakzaky

04/03/2025

AN AYYANA HARKAR MUSULUNCI A MATSAYIN MAI SON CIGABAN AL’UMMA...

An bayyana hakan ne a wani taro da Gwamnatin Jihar Katsina ta kira a ranar Litinin 03, Ramadan, 1446 (03/02/2025) a ofishin kwamishinan lafiya na jihar, inda aka gayyaci ƙungiyoyin agajin harkokin lafiya daban-daban na ciki da wajen ƙasa tare da Malaman addini da shuwagabannin al’umma da masu riƙe da masarautun gargajiya.

A wajen wannan taro gwamnatin Jihar Katsina ta ayyana Harkar Musulunci ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) a matsayin bangaren addini mai son cigaban al'umma ta hanyar bada gudummuwa daban-daban wajen yunkurin yaƙi da miyagun cutuka musamman ma su yaduwa a tsakanin al'umma. Haka kuma an baiwa Masarautar Katsina irin wannan lambar yabo tare da Shehin Malami Dr Isma'il Al-Kashnawy, Malamin addinin Musulunci a Katsina.

Taron ya sami halartar Kungiyoyin agajin harkokin lafiya kamar kungiyar lafiya ta duniya WHO, UNICEF, Cigari Foundation, APNET Ngo, State Primary Health Care Agency SPHCA, Emergency Operations Center Managers EOC, da sauran Kungiyoyin agajin harkokin lafiya daban-daban na ciki da wajen kasa.

A jawabinsa wurin wannan taro, wanda ya wakilci Gwamnatin Jihar Katsina Alhaji Musa Adamu Funtuwa, (Kwamishinan Lafiya na Jihar Katsina) Ya jaddada godiya ga wadannan bangarori da s**a fahimci abinda yakamata na taimakon al'ummar su, ya ce lalle gwamnatin Jihar Katsina na yabawa kokarin wadannan bangarori wurin daukar matakan ganin an shawo kan wadannan cutuka musamman Cutar Shan-Inna (Poliomyelitis) da sauran cutuka.

Kwamishinan lafiya na Jihar Katsina ya yi jinjina ta musamman ga Sheikh Yakub Yahya wanda ya misalta shi da mai son cigaban al'ummar da ya ke cikinta a kowane bangare sannan a karshen taron an mika shaidar girmamawa ga wanda ya wakilci Sheikh Yakub Yahya a wajan taron.


Sheikh Yakub Yahya Katsina

Photos from SHIA ORG's post 26/02/2025

The leader of Islamic activist in Nigeria his eminent sheik Ibrahim zakzaky (H)distributed the food item's to the masses for Ramadan preparation

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Srinagar?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Jamuu And Kashmir
Srinagar
191111