Taska
24/06/2026
Yau ne rana na na karshe a Najeriya a wannan shekara ta 2026. Gobe kuma sai Morocco π²π¦ InshaAllah. Kafin in wuce zuwa ga last destination.
Najeriya kuma Allah ya nuna mana 2027 lafiya π₯°
Zan yi missing din gasasshen masara π
da rikira-rikitan jama'aπ
22/06/2026
Mun yi Allah wadai da irin wannan un**es din....
Muna yi wa yan mata da matan arme da su yi hattara da sala irin wadannan kaya....
Ba sa burge samar ba sa burge mazajen arme kuma ba su da amfani ga mata da yammata...
Δ°na tabbatar muku da cewa: Har gwanda ma maza su sashi akan maza su sanya.... (ta fuskar amfani)
Nawa zai isheka/ki karin safe....
Ba tare da almubazzaranci ba!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the practice
Website
Address
810241