Newcastle DAYI FC
03/28/2026
More than a fans ❤
03/10/2026
Newcastle ɗaya ce. Muna nuna goyon bayan takwararmu Newcastle United a wasan su da FC BARCELONA.
02/18/2026
Ga yan wasanmu, ma'aikatanmu da magoya bayanmu na ƙungiyar Newcastle Dayi (NEWCDA) muna taya dukkanin musliman duniya barka da wata mai tsarki da falala na Ramadan.
A lokacin mafi tsarki na tuba da ƴanta bayi, muna addu'ar Allah Ya yafe mana kura-kuranmu, mu kasance cikin ƴantattun bayi.
Allah Ka amshi ibadunmu.
02/14/2026
Valentine Day, Boss Daneji Crush ❤
02/14/2026
Valentine Day, Darajah's babe ❤
01/10/2026
Umar & Sulaiman ❤
01/04/2026
We are ready to give all in all.
Ina ganin bai zama laifi ba, idan muka ayyana kulob ɗin Yanmama a matsayin babbar ƙungiyar hamayya.
-Blaisd
01/02/2026
Congratulations Ismail Yusuf ❤
01/01/2026
An Arsenal fan with Man U's jersey 🙉
12/30/2025
Dear esteemed supporters, your team is secured & protected under Blaisd Daneji.
12/30/2025
Our next 4-trainings scheduled.
Click here to claim your Sponsored Listing.