Muhammad Nazif Hashim Samaru
DAN SAURARA KAJI
Iya abinda na fahimta yanzu Malaman Bidi'a Defending Game suke bugawa sun manta akwai kwallo uku a ragar su.
06/12/2025
DAN SAURARA KAJI!
Makiya adini suna so a Dauki matakai guda uku Don a amsar dasu:-
1-Hana aikin Hizbah.
2-A daina Sallah a masallatai.
3-A daina karantar da adini da aqidah.
Sun manta cewa Duk Musulmi nagari yana rayuwa ne dan yayi adini ba yana adini bane Dan ya rayu.
Lokaci zai zo da Allah zai tona ma makiya adini asiri su da magoya bayan su.
Allah ya tsare mu ya tsare imanin mu Allah kada ka jarabce mu da goyon Bayan Makiya adini a fili da boye.
DAN SAURARA KAJI!
Yan uwa mata sun koka akan Dan gajeren rubutu da mukeyi Mai taken
DAN SAURARA KAJI
Sunce Maza kadai ya shafa insha'allah zamu fara yi muku naku na musamman.
MAI TAKEN :YAN MATA JI MANA!
ALHAMDULILLAH.
Da Safiyar Yau juma'a An haifa min da Namiji na sa Mashi Suna MUS'AB dashi da Uwar suna cikin koshin lafiya.
DAN SAURARA KAJI!
Wato in ka lura mafi yawan Malaman Bidi'a nan Fadan Kare abincin su sukeyi Amma sun San ba gaskiya suke fadi ba.
Click here to claim your Sponsored Listing.